'YAN SANDA DA TSARO
@tsaro_da
Followers
141
Following
8
Media
38
Statuses
82
Shirin Talbijin da Radiyo don nuna namijin kokarin Rudunar 'Yan Sanda ta Najeriya wajen tabbatar da tsaro, rayuwa da dukiyoyin alumma
Joined February 2020
OPERATION PUFF ADDER II - POLICE ARREST 48 NOTORIOUS CRIMINAL SUSPECTS - Recover 14-AK47 Rifles, 27 other prohibited firearms, 4 POS Machines, others
57
74
305
SUNYI AMFANI DA ZANGA-ZANGAR 'YAN ADAIDAITA SAHU DOMIN CUTAR DA MUTANE https://t.co/uk24xiDMEx via @YouTube
0
0
3
KAN KA CE KWABO 👮 IGP Adamu Muhammad Abubakar NPM, mni ya sake kaddamar da shirin tabbatar da tsaro mai taken 'Kan Ka Ce Kwabo ll' don tunkarar kalubalen garkuwa da mutane, fashi da makami da sauran manyan muggan laifuka. #IGPMAADAMU #NPF #PUFFADRER #security
0
0
3
Ayi Hattara Da Yada Labaran Karya Hukumar Yan Sanda Ta Kama Wata Mata Da... https://t.co/csmwLUZmIE via @YouTube
0
0
0
An kama masu kwacen waya a cikin Adaidaita Sahu a Jihar Kano https://t.co/9Jco18VLbU via @YouTube
0
0
0
Hukumar 'Yan Sandar Jihar Kano Tayi Nasarar kama yan fashi har da mace a... https://t.co/ba3jIh2s6o via @YouTube
0
0
0
0
0
1
A Ranar Litinin da ta gabata 18 ga watan Junairu, shekara ta 2021 IG Muhd A. Adamu yake cika shekara 2 a matsayin shugaban #Yansandar #Nigeria #Congratulations
0
0
4
Anyi Nasarar Ceto Yan Kasuwar Kantin Kwari Da da Akayi Garkuwa Dasu https://t.co/PwRDPrHxSR via @YouTube
0
0
0
Yan Sanda Jihar Kano Sun Kama Wata Budurwa Tayi Garkuwa Da Saurayinta https://t.co/hl3dCvKyZN via @YouTube
0
0
0
Yan Sandar Jihar Kano sunyi nasarar kama Gidan Masu Garkuwa Da Mutane a Jihar Kano https://t.co/3dpeVXXCX7 via @YouTube
0
0
0
CIGABA DA KAWO MUKU HIRA DA MASU AIKATA MANYAN LAIFU WANDA RUDUNAR #YANSANDA #NIGERIA TAKE SAMU https://t.co/rWT6tbdBup via @YouTube
0
0
1
Hira Da Masu Manyan Laifuka 4 https://t.co/iC6cmGsJZx via @YouTube
#Watch and #Subscribed #YanSandaDatsaro
0
0
0
Just joined the 100 subscribers on YouTube club. VIRTUAL HIGH-FIVE!
youtube.com
Tasha ce da zata ke kawo muku batuwa da suka shafi Business Networking
0
0
2
Daga babbar shalkwatar Rundunar 'Yan Sanda ta kasa, a cikin shirin 'Yan Sanda Da Tsaro, Karfe 7 na yamma a tashar @AREWA24Channel
@PoliceNG @PoliceNG_News @PoliceNG_CRU @NigeriaGov @
0
0
2