AREWA24Channel Profile Banner
AREWA24 Profile
AREWA24

@AREWA24Channel

Followers
204K
Following
888
Media
5K
Statuses
5K

AREWA24 ita ce gidan talabijin din nishadantarwa na farko mai yada shirye-shiryenta 24/7 da harshen Hausa wacce Hausawa suka kirkira don masu jin yaren Hausa.

Kano, Nigeria
Joined September 2014
Don't wanna be here? Send us removal request.
@AREWA24Channel
AREWA24
1 hour
Shifa Gadda duk abinda baby ta fada, to magana ta kare Garwashi zango na 4 kashi na 3 na zuwa muku a duk ranar Litinin da misalin karfe 8:30 na dare akan manhajar AREWA24 On Demand #Garwashizangona3 #AREWA24 #Takuce
0
0
0
@AREWA24Channel
AREWA24
23 hours
Tirkashi!! Yanzu kuma kotu Qasim Baffa zai kai Ma’u😳🙆‍♀️ Garwashi zango na 4 kashi na 3 na zuwa muku a duk ranar Litinin da misalin karfe 8:30 na dare akan manhajar AREWA24 On Demand #Garwashizangona3 #AREWA24 #Takuce
0
0
1
@flyarcher
Archer
4 days
Hawthorne Airport built the future once. It's about to do it again. Our acquisition announced yesterday firmly plants the Archer flag in the heart of L.A., with plans for it to serve as our operational hub for our LA air taxi network. It is strategically located less than three
30
72
430
@AREWA24Channel
AREWA24
1 day
Anya TK ba dan yaudara bane kuwa? Dadin Kowa Ana Wata Ga Wata Zango Na 2 Kashi Na 6 na zuwa muku a duk ranar Juma'a da misalin karfe 6 na yamma akan AREWA24 On Demand, karku bari a baku labari. #dadinkowaanawatagawata #AREWA24 #Takuce
0
0
1
@AREWA24Channel
AREWA24
2 days
Thurayya ta fara wani rayuwa sabo a wani wajen bayan rabuwarsu da Feres! Ku kasance da shirin Uwar Miji zango na 4 kashi na 5, wanda zai zo muku a yau juma'a da misalin karfe 6:00 na yamma akan manhajar AREWA24OnDemand kadai. #AREWA24 #Takuce #Uwarmiji
0
0
0
@AREWA24Channel
AREWA24
3 days
A gaskiya wannan ba tasan wahalar neman kudi kuwa? Dadin Kowa Ana Wata Ga Wata Zango Na 2 Kashi Na 6 na zuwa muku a duk ranar Juma'a da misalin karfe 6 na yamma akan AREWA24 On Demand, karku bari a baku labari. #dadinkowaanawatagawata #AREWA24 #Takuce
1
0
3
@BenHart_Freedom
Ben Hart
5 hours
Just posted a new video on my YouTube channel. It's essentially a Super-Villain Origin Story. I'll link to the video in the comments section. It's 1 Hour, 25 Minutes of facts. So get ready to settle in. In summary, Zohran Mamdani got his politics from his parents, especially
3
2
10
@AREWA24Channel
AREWA24
3 days
Dama wanda aka yaudara a soyayya ana iya masa wani abu ne ya dawo dai dai? Shirin Littafi na zuwa muku a duk ranar Juma'a da misalin karfe 9:30 na dare akan tasharmu ta Youtube. #AREWA24 #AREWA24OnDemand #TAKUCE
0
0
0
@AREWA24Channel
AREWA24
4 days
Rayuwa kenan, basu san komai ba amma sun kare a police station! Ku kasance da sabon shirin Kuma kashi na 6 wanda zaike zuwa muku a duk ranar Juma'a da misalin karfe 6:00 na yamma akan manhajar AREWA24OnDemand #AREWA24 #Takuce #Kuma
0
0
3
@AREWA24Channel
AREWA24
4 days
Shin Anokhi ta fadi hakan dan rarrashi ne ko dai har zuciya? Ku kasance da shirin Tasirin kauna zango na 4 kashi na 8, wanda zai zo muku a duk ranar Juma'a da misalin karfe 6:00 na yamma akan manhajar AREWA24OnDemand kadai. #AREWA24 #Takuce
0
0
0
@AREWA24Channel
AREWA24
4 days
Shirin ZamanTakewa na nan akan shafin mu na YouTube, Ku kasance damu ta wannan hanyar: https://t.co/rr64RBpacV #ZamanTakewa #AREWA24 #Takuce
0
0
1
@AREWA24Channel
AREWA24
4 days
Shirin Littafi na nan akan shafin mu na YouTube, Ku kasance damu ta wannan hanyar: https://t.co/n6NLcYdPRQ #Littafi #AREWA24 #AREWA24OnDemand #arewayoutube #Takuce
0
0
0
@AREWA24Channel
AREWA24
4 days
Shirin Akushi Da Rufi na nan akan shafin mu na YouTube, Ku kasance damu ta wannan hanyar: https://t.co/OhgI1PgxDS #AkushiDaRufi #AREWA24 #Takuce
0
0
0
@AREWA24Channel
AREWA24
4 days
Shirin Waiwaye na nan akan shafin mu na YouTube, Ku kasance damu ta wannan hanyar: https://t.co/UpEaATGvBO #Waiwaye #AREWA24 #Takuce
1
0
0
@AREWA24Channel
AREWA24
5 days
Shin zaka iya auren mata biyu acikin sati daya? Shirin Littafi na zuwa muku a duk ranar Juma'a da misalin karfe 9:30 na dare akan tasharmu ta Youtube. #AREWA24 #AREWA24OnDemand #TAKUCE
0
0
4
@DrCHuber
Dr. Colleen Huber
12 days
The award-winning documentary that Sen. Adam Schiff demanded to have removed from Amazon Prime shows how metabolic and other natural cancer treatments work. "We're not giving cancer an opportunity to detour . . . to escape down one of its usual [biochemical] pathways."
23
73
294
@AREWA24Channel
AREWA24
5 days
Anya akwai abinda yakai wayar hannu bata tarbiyar yara a zamanin nan kuwa? Ku kasance da shirin Zamantakewa akan tasharmu ta Youtube #Zamantakewa #AREWA24 #Arewayoutube #Takuce
0
0
1
@AREWA24Channel
AREWA24
5 days
Shirin Waiwaye na nan akan shafin mu na YouTube, Ku kasance damu ta wannan hanyar: https://t.co/1pXIHNhjuY #Waiwaye #AREWA24 #Takuce
0
0
1
@AREWA24Channel
AREWA24
5 days
Shirin Akushi Da Rufi na nan akan shafin mu na YouTube, Ku kasance damu ta wannan hanyar: https://t.co/OhgI1Ph5tq #AkushiDaRufi #AREWA24 #Takuce
0
0
1
@AREWA24Channel
AREWA24
5 days
Shirin Littafi na nan akan shafin mu na YouTube, Ku kasance damu ta wannan hanyar: https://t.co/n6NLcYdPRQ #Littafi #AREWA24 #AREWA24OnDemand #arewayoutube #Takuce
0
0
0
@AREWA24Channel
AREWA24
5 days
Shirin ZamanTakewa na nan akan shafin mu na YouTube, Ku kasance damu ta wannan hanyar: https://t.co/rr64RBpacV #ZamanTakewa #AREWA24 #Takuce
0
0
0
@AREWA24Channel
AREWA24
6 days
Soyayya kadai bata rike aure dole sai da fahimtar juna. Titli Zango Na 3 Kashi Na 6 na zuwa muku a ranar laraba da misalin karfe 6:00 na yamma akan manhajar AREWA24OnDemand shirin da ba za ku manta da shi ba! #Titli #AREWA24 #Takuce
0
0
0
@rynedotai
Ryne
4 months
Your professor demands blood, sweat, and all-nighters. Ryne AI spits out undetectable essays (that turnitin cant detect) in seconds. Fake the grind, steal the grade.
9
5
49
@AREWA24Channel
AREWA24
6 days
Shin da gaske ne dankalin hausa yafi na turawa dadi?
2
0
2