Explore tweets tagged as #CEWA
Duk wani wanda ya ke cewa babu matsala a zaben 2027, to ya cire maganar ba matsala ya sa akwai matsala. - Alhassan Ado Doguwa.
13
115
460
Rundunar sojin Najeriya ta ƙaryata cewa jami'anta na sayen kayan sarki da kuɗinsu Ƙarin bayani: https://t.co/7H9q2S32V3
3
5
104
Man City ta yi waje da Liverpool daga Gasar FA bayan doke ta 4-0. A wannan kaka Liverpool na fuskantar matsalar rashin ƙoƙari a wasanninta inda yanzu haka ƙungiyar ke ta biyar a teburin Gasar Premier. Wasu na cewa koci ne matsalar ƙungiyar yayin da wasu ke ganin ƴanwasa ne.
4
6
129
Hon Sulaiman Abubakar Gumi, ɗanmajalisar wakilai na tarayya mai wakiltar Gumi da Bukkuyum ya tabbatar wa BBC cewa maharan sun shiga ƙauyukan Kurfa Ɗanya da Kurfan Magaji jiya da daddare inda suka yi garkuwa da mutanen. Ƙarin bayani - https://t.co/7t7dBoITyJ
37
68
406
Ina mamakin yadda muke jefa wa ƴan Iran bam suke cewa mu ƙaro - Trump Ƙarin bayani - https://t.co/vSBtKVvJ7N
40
45
627
Mai iƙirarin shugabancin jamʼiyyar ADC, Nafiu Bala ya faɗi hakan ne a hirarsa da BBC, inda ya yi iƙirarin cewa su Atiku Abubakar da Peter Obi da sauran jiga-jigai ba su shiga jamʼiyyar ta hanyar da ta dace ba.
38
17
214
Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya bayyana cewa Iran za ta buɗe mashigar idan Amurka ta daina kai wa ƙasar hare-hare. Firaiministan Pakistan, Shehbaz Sharif wanda shi ne ya jagoranci cimma yarjejeniyar ya ce tsagaita wutar za ta fara aiki nan take.
5
22
364
@Sarki_sultan Shi barawo, Ko mazinaci, Ko mashayi Ko wani mai aikata kaba’ira gani yake yi Duk Wanda ya sami dama zai aikata abinda yake aikata, ya manta cewa duk yanda al’ummah ta lalace, ba za a taba rasa mai kyautata rayuwa bah, Allah bai zai taba barın al’ummah ta gurbace gabadaya bah
1
0
5
Rikicin Sarkin Mota Da Femzy: Zargin Siyar da Motoci Masu Matsala da ke Jawo Manyan Hatsarurruka Wani mai amfani da Twitter mai suna Femzy ya wallafa wani zargi yana cewa kamfanin Sarkin Mota yana siyar da motoci masu matsaloli da ke haddasa yawan hatsarori. Har ma ya ƙara da
16
6
205
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Atiku Abubakar ya ce ba gudu ba ja da baya game da shirye-shiryen jam’iyyarsu ta ADC na gudanar da babban taronta na ƙasa, duk da cewa hukumar INEC ta janye ɓangaren David Mark daga shugabancin jam’iyyar. 🎥 - Fatawul Mohammed
6
44
234
@ana_herleemerh Basuda hankali, hassada fal ciki. Even their own people are running away from them Amma sun kasa gane cewa they’re the problem.
1
1
19
Ka taba lura cewa adadin Followers din ka na karuwa da raguwa kwatsam? Ko da ka duba X Analytics, baka ga wani changi ba? Toh Ga dalilin: Accounts ɗin da akayi suspended ko akayi overworking har ha Kai ga restrictions na shafar adadin masu following din ka. •Accounts ɗin da
22
7
55
INNALILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJU'UN Wata matar aure mai ‘ya’ya 6 an same ta a mace a dakin wani saurayi 😳 Lamarin ya faru ne a Sabon Gari, Kano State. Rahotanni sun nuna cewa an same ta a dakin saurayin bayan wani yanayi mai rikitarwa. Al’umma da dama sun shiga mamaki kan
18
95
113
Alhamdulillah Kamar yadda kuke Yan uwa dalibai a kasar saudiyya sun ziyarci Sheikh Haifan Kuma suntabbatar da cewa jikin malam yana 'kara sauki harma ya musu Wa'azi mai ratsa Zuciya dukda cewa yana Kwance a gadon Asibiti . Allah ubangiji ya kara masa lafiya AMEEN .
192
223
1K
Yaudarar da zaka yiwa kanka shine ka yarda baa asara a kasuwar crypto. Ban taba jin kunyar bayyana asarar dana yi a kasuwa ba Domin nasan cewa asara matakin nasara ce. A zahirin gaskiya indai ba farming mutum yake ba dole ne watarrana yayi asara. Saide babban abun da ake so daga
30
6
96
Karka biye maganar masu cewa basuda uban gida a twitter, kana yin fuck up aka rufe ka babu mai fito dakai sai yan gidanku. 📌 So take this as a friendly piece of advice, be mindful of your actions. 🙏
2
8
20