BBC News Hausa Profile Banner
BBC News Hausa Profile
BBC News Hausa

@bbchausa

Followers
2,290,673
Following
46
Media
28,018
Statuses
105,596

BBC Hausa - Fiye da shekara 60 na labaran duniya da rahotannin da suka shafi rayuwarku

London
Joined December 2008
Don't wanna be here? Send us removal request.
Explore trending content on Musk Viewer
@bbchausa
BBC News Hausa
4 years
Shehin Malamin ya shahara sosai a duniya saboda iya karatun Alkur’ani Mai Tsarki. Allah Ya gafarta masa ameen.
Tweet media one
1K
963
8K
@bbchausa
BBC News Hausa
2 years
Da fatan masu mainin sun tashi lafiya?🤝
Tweet media one
2K
1K
7K
@bbchausa
BBC News Hausa
2 years
Idan aka ambaci sunan Annabi Muhammad (SAW) mene ne ke zuwa ranku?
Tweet media one
1K
614
7K
@bbchausa
BBC News Hausa
1 year
An saki Aminu Muhammad Adam.
Tweet media one
891
785
7K
@bbchausa
BBC News Hausa
3 years
Wannan budurwar ta rungumi sana'ar zayyana a Kaduna
435
1K
7K
@bbchausa
BBC News Hausa
2 years
Da fatan masu jiran fashewar Pi sun tashi lafiya?🤝
Tweet media one
995
977
6K
@bbchausa
BBC News Hausa
4 years
Yau Sheikh Ja'afar Mahmud Adam ya cika shekara 13 da rasuwa. An harbe fitaccen malamin addinin Musuluncin ne yayin da yake jan sallar Asuba a wani masallaci a Kano, a ranar Juma'a 13 ga watan Afrilun shekarar 2007.
Tweet media one
1K
1K
5K
@bbchausa
BBC News Hausa
4 years
Allah Ya yi wa Ali Ƙwara Azare 'mai kama ɓarayi' rasuwa yau Juma'a
Tweet media one
1K
818
5K
@bbchausa
BBC News Hausa
4 years
Musulma kuma baƙar fata ta sake cin zaɓen Majalisar Wakilan Amurka 👉
Tweet media one
304
506
5K
@bbchausa
BBC News Hausa
2 years
Wata 'yar Arewa mazauniyar Landan mai yi wa Wizkid kwalliya ta ce ba ta boye cewa ita musulma ce a wurin aikinta.
355
1K
5K
@bbchausa
BBC News Hausa
2 years
Shin wai wane ne 'kwamaret'?
Tweet media one
1K
568
5K
@bbchausa
BBC News Hausa
2 years
Peter Obi ya zabi dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party Datti Baba-Ahmed. Karin bayani:
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
Tweet media four
48
2K
5K
@bbchausa
BBC News Hausa
6 months
An yi jana'izar Agha Ali Bidaya, wanda ya yi aikin kula da kabarin Annabi Muhammad (S.A.W) ranar Litinin. Hakan ya faru ne kwana biyar bayan rasuwar Ali Idris, wanda shi ma ya yi aikin kula da kabarin.
Tweet media one
408
596
5K
@bbchausa
BBC News Hausa
1 year
A yau ne Rabilu Musa (Dan Ibro) ke cika shekara takwas da rasuwa. 😭 Da me za ku iya tuna dan wasan, kuma wane fim dinsa ne kuka fi so?
Tweet media one
638
412
4K
@bbchausa
BBC News Hausa
3 years
An yanke wutar gidan marigayi Shehu Shagari saboda bashi
Tweet media one
598
617
4K
@bbchausa
BBC News Hausa
1 year
A ranar Alhamis 13 ga watan Afrilu Sheikh Ja'afar Mahmud Adam ke cika shekara 16 da rasuwa. An harbe fitaccen malamin addinin Musuluncin ne yayin da yake jagorantar sallar Asuba a masallaci a Kano ranar Juma'a, 13 ga watan Afrilun 2007. Da me kuke tunawa da malamin?
Tweet media one
737
775
4K
@bbchausa
BBC News Hausa
3 years
An bude wa Faraministan Pakistan ɗakin da aka binne Manzon Allah a Madina
Tweet media one
179
478
4K
@bbchausa
BBC News Hausa
3 months
A yau ne Sheikh Albani Zaria ya cika shekara 10 da rasuwa. Da me za ku fi tuna malamin?
Tweet media one
426
744
4K
@bbchausa
BBC News Hausa
3 years
Tsohon Sarkin Kano Sanusi II ya zama Khalifan Tijjaniya a Najeriya
Tweet media one
315
590
4K
@bbchausa
BBC News Hausa
2 years
Ni ba dan siyasa ba ne, kaddara ce ta sa na zama gwamna - Zulum
Tweet media one
327
409
4K
@bbchausa
BBC News Hausa
3 years
An ga wata a Jamhuriyyar Nijar, Laraba Sallah
Tweet media one
387
744
4K
@bbchausa
BBC News Hausa
2 years
Musulmi sun yi Idi a Nijar
Tweet media one
128
286
4K
@bbchausa
BBC News Hausa
2 years
An sauya rigar Ka’aba saboda Ramadan
Tweet media one
182
503
4K
@bbchausa
BBC News Hausa
2 years
Daya daga cikin wadanda suka fi dadewa suna yi wa Masallacin Manzon Allah S.A.W hidima Agha Habeeb Muhammad al-Afari, ya rasu a yau Laraba. Agha Habeeb shi ne ke kula da dakin da kabarin Mazon Allah S.A.W yake. 📸 Haramain Sharifain
Tweet media one
489
565
4K
@bbchausa
BBC News Hausa
3 years
Ganduje zai fara koyarwa a wata jami'ar Amurka 👉
Tweet media one
601
364
4K
@bbchausa
BBC News Hausa
4 years
An yi zanga-zangar nuna kyama ga Shugaban Faransa Emmanuel Macron kan zanen batanci ga Annabi Muhammad (SAW) a wasu ƙasashen Musulmi a duniya.
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
Tweet media four
292
934
4K
@bbchausa
BBC News Hausa
2 years
“Da na daina fadin gaskiya a matsayin liman gara na koma dako”
322
682
4K
@bbchausa
BBC News Hausa
3 years
El-Rufai ya ce daga shekarar 2021 duk baligi sai ya biya dubu 1,000 a matsayin haraji a jihar Kaduna. Shin kuna ganin hakan ya dace?
Tweet media one
1K
540
4K
@bbchausa
BBC News Hausa
10 months
Sojoji sun yi juyin mulki a Nijar
Tweet media one
389
599
4K
@bbchausa
BBC News Hausa
1 year
Kungiyar Daliban Najeriya ta bai wa jami'an tsaro awa 48 su saki Aminu Muhammad
Tweet media one
398
452
4K
@bbchausa
BBC News Hausa
8 months
Kotun ta ce Nasiru Yusuf Gawuna na jam'iyyar APC ne halastacce kuma zaɓaɓɓen gwamnan Kano a zaɓen watan Maris da ya gabata. Ƙarin bayani:
Tweet media one
411
620
4K
@bbchausa
BBC News Hausa
3 years
Kuna motsa jini idan kun fita neman abinci? Ministan Sadarwa a Najeriya Isa Ali Pantami, ke nan yake nuna wa ma’aikatan da ke karkashin ma’aikatar da yake jagoranta yadda za su motsa jini a wani taron aiki da suka fara a ranar litinin.
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
Tweet media four
325
444
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
2 years
A yau ne Sheikh Albani Zaria ya cika shekara 8 da rasuwa. Da me zaku fi tuna malamin?
Tweet media one
552
655
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
9 months
Maryam Shetty ta kuma ce a ganinta sanya sunanta a cikin jerin ministocin da aka yi tun farko, ya nuna ƙwarewarta a fannin siyasa. Ƙarin bayani -
Tweet media one
170
292
4K
@bbchausa
BBC News Hausa
3 years
Zulum ya ce Janar Attahiru ya kama hanyar murƙushe Boko Haram kafin Allah Ya karɓi ransa
Tweet media one
150
547
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
4 months
Naɗin nasa na cikin wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban Najeriya, Ajuri Ngelale ya fitar ranar Juma'a. Ali Nuhu dai ya yi fice a harkar fina-finai a Kannywood da Nollywood.
Tweet media one
160
377
4K
@bbchausa
BBC News Hausa
2 months
Sheikh Gadon Kaya ya shawarci Gwamnan Abba ya nemi afuwar Daurawa Ƙarin bayani -
Tweet media one
96
401
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
1 year
Shekara 13 bayan rasuwar tsohon shugaban Najeriya, Umaru Yar’Adua, uwargidansa, Hajiya Turai Umaru Yar’Adua ta bayyana wa BBC yadda rayuwa ta kasance mata a cikin shekarun.
198
1K
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
2 months
A cikin Al-Kur’ani mai tsarki akwai surori fiye da 100, kuma ƙasa da 200, amma takamaimai nawa ne? 🤔
Tweet media one
691
253
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
3 years
A yau Talata 13 ga Afrilu Sheikh Ja'afar Mahmud Adam ya cika shekara 14 da rasuwa. An harbe fitaccen malamin addinin Musuluncin ne yayin da yake jagorantar sallar Asuba a wani masallaci a Kano, ranar Juma'a 13 ga watan Afrilun shekarar 2007. Da me za ku tuna da fitaccen malamin?
Tweet media one
576
728
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
9 months
Sadio Mane ya gudanar da Umrah tare da wasu 'yan wasan ƙungiyar Al-Nassr da ke Saudiyya. 📸: Fattah Adam
Tweet media one
52
323
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
4 years
'Za a rinƙa cilla wa 'yan gudun hijira abinci daga jirgin sama' 👉
Tweet media one
1K
460
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
1 month
Makusantan fitacciyar ƴar Kannywood ɗin sun ce ta rasu ne bayan ta ɗauki sahur na azumin yau Talata. Za a yi jana'izarta bayan sallar la'asar a birnin Kano.
Tweet media one
549
570
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
3 years
Gwamnatin Kaduna ta rushe otel ɗin da aka so yin dabdalar nuna tsiraici 👉
Tweet media one
374
434
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
5 months
Yau Lahadi, Rabilu Musa (Ɗan Ibro) ke cika shekara tara da rasuwa. Wane fim ɗin marigayin kuka fi so, kuma da me kuka fi tunawa da shi?
Tweet media one
323
389
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
3 years
Buhari ya ce 'yan bindiga na son kure hakurin da yake yi da su
Tweet media one
638
414
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
4 years
Matsayin zanga-zanga a Musulunci daga bakin Sheikh Muhammad Bin Uthman
136
1K
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
2 years
Sake gina Borno ya fi min zama mataimakin shugaban kasa - Zulum
Tweet media one
117
325
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
3 years
Wace kalmar Larabci ce kuka fi jin dadin fadin ta?
Tweet media one
1K
199
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
1 year
An hana Ganduje da Soludo shiga wurin manyan baki na alfarma Ƙarin bayani -
Tweet media one
497
616
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
1 year
Shin ko kun gane waye wannan? 🤔 #NYSC @50
Tweet media one
471
204
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
1 year
Aisha Buhari: Kotu ta tura Aminu Muhammad gidan yari 👉👉👉
Tweet media one
1K
586
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
3 years
Ministan sadarwa ya zaftare farashin Data a Najeriya 👉
Tweet media one
318
305
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
4 years
Tsohon Sarkin Kano Muhammadu Sanusi na biyu, ya jagoranci Sallar Idi a Legas.
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
100
481
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
1 year
A ranar Talata Sheikh Abdul Rehman Sudais ya cika shekara 40 da zama limamin masallacin Ka'aba. Shafin Haramain Sharifain ya ruwaito cewa Sudais ya fara jagoranci da sallar La'asar a Harami yana ɗan shekara 22 a 1984. Wace surah kuka fi jin daɗi a karatun Sudais?
Tweet media one
259
393
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
1 year
Yau zaɓaɓɓen shugaban Najeriya, Bola Tinubu ke cika shekara 71 da haihuwa a duniya. Wane sako kuke da shi zuwa gare shi?
Tweet media one
431
193
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
3 years
Ɗan Sheikh Ja'afar Adam ya bayyana wa BBC abin da ya fi tunawa game da mahaifinsa, wanda aka kashe yana jan sallar Asuba shekara 14 da suka wuce. @salimsajma
326
948
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
4 years
Uwar gidan El-Rufai na son mace ta maye gurbin Sarkin Zazzau 👉
Tweet media one
436
296
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
3 years
A wannan makon nan ne Rabilu Musa (Dan Ibro) ke cika shekara shida da rasuwa. 😭 Da me za ku iya tuna dan wasan, kuma wane fim dinsa ku ka fi so?
Tweet media one
390
259
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
2 years
Tsakanin Bestie da Late Comer wa ya fi kada hantar maza?
Tweet media one
883
368
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
1 year
A'isha Buhari: Dole ne a saki Aminu - Amnesty
Tweet media one
337
313
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
4 months
Ina taya Abba Kabir murna kan nasarar da ya samu a kotun ƙoli- Atiku Karin bayani -
Tweet media one
76
300
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
4 years
Shin wace jiha ce kuke ganin za ta fi dacewa Sarki Sanusi II ya koma da zama?
Tweet media one
1K
243
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
4 years
#SecureNorth : Aisha Buhari ta bi sahun masu fafutuka kan rashin tsaro a Arewacin Najeriya
127
1K
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
1 year
Wane sunan gargajiya Bahaushe ke kiran yaron da aka haifa a lokacin hunturu?
Tweet media one
505
186
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
4 years
Rahama Sadau ta nemi gafara tana kuka
Tweet media one
656
235
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
4 years
Gobe Lahadi za a buɗe Masallacin Madinah 👉
Tweet media one
183
587
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
2 years
Yau Najeriya ta cika shekara 62 da samun 'yancin kai! Shin wane shugaban Najeriya ne a tsawon wannan lokaci ya fi kawo ci gaba a kasar?
Tweet media one
623
266
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
2 months
Hajara wadda ke karatu a jami'ar Gombe ta yi zarra ne tsakanin sauran mata daga ƙasashe 39 da suka shiga gasar wanda aka gudanar a ƙasar Jordan. Ƙarin bayani -
Tweet media one
87
322
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
4 years
Zulum ya ba da umarnin biyan albashin watan Mayu a Borno 👉
Tweet media one
218
444
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
2 years
Zaben 2023 ba na addini ko kabilanci ba ne, na wanda zai iya mulki ne, in ji Datti Baba-Ahmed.
88
1K
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
4 years
Shin ya dace a yi wa shugaba ihu?
Tweet media one
1K
296
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
2 years
Mutum miliyan 14 suka ziyarci Madina Masallacin Annabi a azumin bana
Tweet media one
150
340
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
4 years
Yadda wannan matar ta ji bayan sauke Sarki Sanusi II👇 #Sanusi #EmirofKano #Ganduje
195
1K
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
2 years
Shin kuna ganin tsohon gwamnan Kano zai kai labari?
Tweet media one
696
244
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
1 year
Ko sabbin kudaden naira sun shiga hannunku?
Tweet media one
424
178
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
2 months
Matashin ɗan agajin mai suna Salihu AbdulHadi Kankia, ya tsinci wata jaka cike da maƙudan kuɗin ne a Kankia da ke jihar Katsina. Ƙarin bayani -
Tweet media one
129
377
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
6 months
Muna maraba da kafa jam'iyyar haɗaka kamar yadda Atiku ya nema - NNPP Ƙarin bayani -
Tweet media one
257
372
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
4 years
Tun ranar da Sarkin Zazzau ya rasu, ba na iya bacci sai na sha magani – El Rufai 👉
Tweet media one
388
378
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
3 years
Saudiyya ta yi Allah-wadai da kisan da aka kai wa manoma a Najeriya
Tweet media one
58
478
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
3 years
Ayyiriri💕💃🕺 An daura auren Suleiman Isah da amaryarsa baturiya Jenine Anne Reimann a yau Lahadi a garin Kano. Daruruwan mutane sun halarci taron inda suka taya ma’auratan murna. Allah Ya ba da zaman lafiya ameen 🤲🏾🤲🏾🤲🏾
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
Tweet media four
329
228
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
1 year
Me za ku fi kewa game da Shugaba Buhari bayan ya sauka daga mulki?
Tweet media one
1K
246
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
5 years
Yau Juma'a ne Sheikh Ja'afar Mahmud Adam ya cika shekara 12 da rasuwa. An harbe fitaccen malamin addinin Musuluncin ne yayin da yake jan sallar Asuba a wani masallaci a Kano, a ranar 13 ga watan Afrilun shekarar 2007.
Tweet media one
558
1K
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
1 year
Saura kwana biyar Disamba ya ƙare, ga shi Pi ta ƙi fashewa! Ko da ma ba Disamban bana ake nufi ba ne?
Tweet media one
434
401
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
3 years
Mun gama biyan 'yan N-Power hakkinsu - Sadiya Farouq
Tweet media one
382
270
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
10 months
Kalli hotunan sabon mumbarin Masallacin Harami da aka ƙaddamar. 📸: Haramain Sharifain
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
Tweet media four
103
405
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
3 years
Zan isar da saƙonku ga Buhari kan Boko Haram – Isa Ali Pantami Ƙarin bayani:
Tweet media one
348
287
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
2 years
Safara’u ta bayyana mana yadda aka yi bidiyon tsiraicinta ya karaɗe duniya.
663
538
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
1 year
CBN ya umurci bankuna su ci gaba da karɓar tsofaffin naira 1,000 da 500
Tweet media one
273
292
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
3 months
Dangote ya yi wannan alƙawarin ne a lokacin da ya ziyarci Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf a gidan gwamnatin jihar ranar Juma'a. Ƙarin bayani -
Tweet media one
106
303
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
8 months
Sheikh Giro ya rasu ne bayan ya yi fama da gajeriyar rashin lafiya. Za a yi jana'izar ne da misalin ƙarfe biyu a garin Argungu da ke jihar Kebbi.
Tweet media one
260
306
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
8 months
Dan takarar gwamnan jihar Kano na jam’iyyar APC a zaben 2023, Nasiru Yusuf Gawuna ya ce nasarar da ya samu a kotu za ta ba shi damar yi wa al’umma adalci.
429
498
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
4 years
Sheikh Aminu Daurawa ya bayyana hanyoyin da za a kawo karshen matsalar fyade.
78
2K
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
3 years
Da gaske an harbe ɗan Idriss Deby shugaban riƙo na Chadi?
Tweet media one
262
207
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
4 years
Buhari ya bayar da umarnin shuka bishiyoyi milyan 26 a arewacin Najeriya 👉
Tweet media one
913
390
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
10 months
Mataimakin shugaban ƙasar ya bayar da tabbacin ne a ranar Juma'a a birnin St Petersburg yayin wani zama da al'ummar 'yan Najeriya mazauna Rasha. Ƙarin bayani -
Tweet media one
341
253
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
11 months
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya bai wa 'yan Najeriya haƙuri kan wahalhalun da janye tallafin man fetur ya haifar a ƙasar.
Tweet media one
253
340
3K
@bbchausa
BBC News Hausa
1 year
Shugaban Najeriya Buhari ya ce ba don "cutar'' da talaka aka sauya fasalin naira ba Karin bayani:
Tweet media one
659
276
3K