EngineerAdam123 Profile Banner
Adam Muhammad Mukhtar Profile
Adam Muhammad Mukhtar

@EngineerAdam123

Followers
24K
Following
13K
Media
654
Statuses
1K

Founder of https://t.co/bb60fQpD94 || Blockchain Enthusiast || iStrive || KOL @elympics_ai

Joined May 2020
Don't wanna be here? Send us removal request.
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
5 hours
Cikin awa ɗaya mai zuwa Telegram zasu saki sababbin nau'in limited-edition gifts don murnar cikar Telegram shekara 12.
10
5
65
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
7 hours
Wani ma'aikacin banki daga ƙasar Estonia mai suna Rain Lohmus ya sayi $ETH na darajar $75,000 a ICO ɗin $ETH da akayi na 2015, yanzu darajar wannan $ETH ɗin daya siya ta haura $1 billion. Ya rasa keys ɗin wallet ɗin tasa, haka nan kuma ya rasa kuɗin. A tsarin crypto babu wajen
Tweet media one
6
7
60
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
8 hours
Akwai jita-jitar kamfanin G00gle suna son cire wallets na crypto daga kan Playstore. Non custodial wallet sune Irin su Metamask, Phantom, da makamantan su.
Tweet media one
23
6
137
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
1 day
Gobe Teleg.ram yake cika shekaru 12 da kafuwa. Shekarar data wuce a irin wannan ranar muna nan muna murnar gobe za'a tsayar da farming Dogs, sai aka fara maganar listing.
9
9
120
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
1 day
Kada ka yi tunanin duk wanda kake ganin yana yawan hawa online ba shi da aikin yi. Da yawan mutane a wannan zamanin aikin su da hanyoyin samun kudin yana cikin wayoyinsu. Akwai arziki sosai acikin crypto, akwai rufin asiri me tarin yawa a trading.
Tweet media one
41
32
462
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
1 day
Sam Altman, Shugaban kamfanin OpenAI, yana tallafawa wani sabon kamfani mai suna Merge Labs, kamfanin da ke haɓaka na’urorin da za'a haɗa kwakwalwar mutane da kwamfuta. Kamfanin yana da niyyar haɗa mutane da injuna kai tsaye, wanda zai zama abokin gogayya da Neuralink na Elon
Tweet media one
9
8
99
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
1 day
💥Bybit P2P Super Deal: Start Your P2P Journey today & win big rewards💥. 🛠 How to Join:. 1️⃣ Sign Up & Verify. Create a new Bybit account and complete your Identity Verification. 👉 2️⃣ Make Your First P2P Deposit. Go to the P2P Trading page, find the
Tweet media one
1
3
33
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
2 days
Solana ta tsallake farashin $200 🔥🔥🔥
Tweet media one
Tweet media two
8
6
118
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
2 days
Ethereum Foundation sun siyarda Ethereum ta $13m bayan tashin farashi. Me kuke tunani? Ko dai sunyi haka ne don su bawa mutane ƙafa?. Barka da safiya.
Tweet media one
Tweet media two
19
10
200
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
2 days
Wani kamfani da ake kira da Verb, sunyi raising ɗin $558 million zasu siya TON. Haka zalika Coinbase ventures suma sun fara siya. 🔥.
24
15
221
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
2 days
ETH ta taɓo farashin $4500 🔥🔥
Tweet media one
Tweet media two
9
7
130
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
3 days
Anyone can enter a trade. Few can stick to a plan. Profits come to those who control emotions and wait for the right setups. GM.📷.This photo is for entertainment purposes only.
Tweet media one
19
13
182
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
3 days
Elympics started as a quiet mention in a crypto chat, now they’re live on @CoinMarketCap. Not hype, just steady growth, milestone after milestone.
Tweet media one
4
8
75
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
4 days
Mallakar 1 BTC ya zama abu mai wuya sosai a wannan zamanin namu. Ƙasa da mutane miliyan ɗaya ne a duniya suka taɓa riƙe cikakken Bitcoin, kuma da alama daga yadda darajar Bitcoin ɗin take fi gaba da ƙaruwa zaiyi wahala anan gaba a samu ƙarin mutanen sosai da zasu iya mallakar
Tweet media one
23
19
158
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
4 days
Mallakar 1 BTC ya zama abu mai wuya sosai a wannan zamanin namu. Ƙasa da mutane miliyan ɗaya ne a duniya suka taɓa riƙe cikakken Bitcoin, kuma da alama daga yadda darajar Bitcoin ɗin take fi gaba da ƙaruwa zaiyi wahala anan gaba a samu ƙarin mutanen sosai da zasu iya mallakar
Tweet media one
10
10
106
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
4 days
Daga 20k zuwa 20M. A cikin shekaru 3 kacal, adadin coins da aka samar don ayi trading ɗin su ya tashi daga 20,000 zuwa sama da miliyan 20, mafi yawanci daga Solana, Base, da BNB Chain. Pump. fun kaɗai ta haifar da fiye da Tokens miliyan 11 a kan Solana. Sai dai gaskiyar ita ce:
Tweet media one
33
19
238
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
4 days
Market Cap ɗin Ethereum ya tsallake $500 billion.
Tweet media one
Tweet media two
18
14
215
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
5 days
Zaiyi wahala anan kusa ɗanbaiwa ya sake samun damar da za'a koya masa ingantaccen karatu kuma a kyauta kamar yadda akayi wa mutane gata a @Trading__Square, idan ka rasa karatuttukan baya, anayin recording ka daure kaje ka saurara, kuma kayi kokari karka rasa karatuttukan da
Tweet media one
151
123
795
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
5 days
Duk da bala’in da ChatGPT da sauran AIs yake yi a yanzu, har yanzu ana cigaba da upgrading ɗinsu, a inda a satin nan aka saki ChatGPT-5. A cikin ƙasa da shekaru uku kacal, daga fitowar AI a karon farko har zuwa jerin manyan sabuntawa da ƙarin fasahohi, kowanne yana matsa iyaka
Tweet media one
6
6
80
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
5 days
Tsakanin Data da abinci menene yafi ci muku kuɗi a wata? Wace Data kuke siya mai sauki? Ta yaya kuke siya? Kuna kashe kudi da yawa wajen siyan Data?. Ubangiji Allah ya ƙara yassare muku hanyoyin samu damu baki ɗaya.
Tweet media one
75
36
595