amurcrypto Profile Banner
Ameer Basheer Profile
Ameer Basheer

@amurcrypto

Followers
2K
Following
19K
Media
1K
Statuses
4K

WEB3 Advocate || Technical market analyst || content creator || cryptocurrency trader || daily crypto news | co-founder https://t.co/dSXVAvWmVi

world
Joined June 2023
Don't wanna be here? Send us removal request.
@amurcrypto
Ameer Basheer
12 hours
0
0
0
@amurcrypto
Ameer Basheer
12 hours
We are live at ElympicsMic epic 004. Topic: Blockchain Beyond Crypto 2!.🔥🔥. Link in comment!
Tweet media one
1
2
17
@amurcrypto
Ameer Basheer
12 hours
DOLLAR COST AVERAGE (DCA) on Entry and Exit!☺️. Me Ake nufi da tsarin gudanar wa na DCA: Shi ɗin wani salon dabara ne da me saka hannun jari a kasuwa (Investor), yake bi wajan shiga kasuwa, yana yin hakan ne domin takaita asarar!. Yadda salon yake shine: yana rarraba kuɗin
Tweet media one
2
6
16
@amurcrypto
Ameer Basheer
12 hours
Salon shiga kasuwa na DCA:. Da yawan mutanen mu sun tunanin kawai ana DCA a yayin da aka zo shiga kasuwa!. Ma'ana zaka shiga kasuwa, Toh sai ka rarraba kuɗin fitar ka a kasuwa gida gida (kamar gidan uku zuwa huɗu). Hakan zai taimaka wajan gujewa asara!. Toh Amman kun san.
1
1
9
@amurcrypto
Ameer Basheer
12 hours
0
0
0
@amurcrypto
Ameer Basheer
12 hours
0
0
1
@amurcrypto
Ameer Basheer
12 hours
Less than 20 mins to start!🍲. #elympicsMIC
Tweet media one
2
2
20
@amurcrypto
Ameer Basheer
12 hours
Su waye TRADER (Short term Traders). Sannan kuma. su waye INVESTOR (Long term Traders). Traders: sune Wanda suke shiga kasuwa a ƙaramin zangon lokacin don neman riba a cikin kasuwa(1 day, 4 hours, 1 week, 1 Hour,. Timeframe) Da sauran. Investors: sune Wanda suke shiga
Tweet media one
2
4
10
@amurcrypto
Ameer Basheer
12 hours
Meye ban bacon dake tsakanin:.PROJECT USECASE . Da . PROJECT UTILITY👇.
4
2
20
@amurcrypto
Ameer Basheer
12 hours
RT @abdulrahimJt: Finally Maha at Price discovery mode 🧵🔥💙.Mu je, Maha! 💫✌️
Tweet media one
0
5
0
@amurcrypto
Ameer Basheer
12 hours
RT @IBK_abdullahi: Duk ranar da aka ce yau ranar zuwa @BitkovaHub ce toh tabbas ranar ina tashi da farin ciki mara misaltuwa😀, muna qara go….
0
1
0
@amurcrypto
Ameer Basheer
12 hours
MashaAllah 😍😍. Wanga hoto ya ɗauko!.
@IBK_abdullahi
Ibraheem
24 hours
Duk ranar da aka ce yau ranar zuwa @BitkovaHub ce toh tabbas ranar ina tashi da farin ciki mara misaltuwa😀, muna qara godewa Allah da ya hada mu da Bitkova, Allah ya qara daukaka🙏. Makarantar mu, Abar Alfaharin mu🤗.@Mahmoudsardauna @Msageer_ @amurcrypto @Defiwithbiba @Avokey0
Tweet media one
2
1
12
@amurcrypto
Ameer Basheer
1 day
0
0
0
@amurcrypto
Ameer Basheer
1 day
RT @BitkovaHub: Ɗan baiwa kada ka bari a baka labari . Bitkova tayi babban kamu!. Ina ɗan baiwa, ina ƴar baiwa! ina ƴan u bari ayi bada ku….
0
12
0
@amurcrypto
Ameer Basheer
1 day
Tweet media one
0
1
0
@amurcrypto
Ameer Basheer
1 day
Anjima zan ƙara kasan cewa tara a shirin ELYMPICS MIC, Kashi na 004☺️😍!. Topic da zamu tattauna shine: "Blockchain Beyond Crypto Epic 2". Zamu tattauna abubuwa masu matukar muhimmanci da mutun ya kamata ya sani dan gane da tsarin Blockchain da abubuwan da ake amfani dasu fiye
Tweet media one
8
5
64
@amurcrypto
Ameer Basheer
2 days
#Bitcoin ya ƙara shallake farashin $116,000. Ku zana mana chart ɗin bitcoin a 1da or 4hours, Ku ajiye mana a comment!👇
Tweet media one
6
0
28
@amurcrypto
Ameer Basheer
2 days
Kuzo ku sayi Ring light me kyau me ƙarko akan farashi me sauƙi!. Ku tuntuɓe mu akan wannan Number: 07037477183.
0
0
5
@amurcrypto
Ameer Basheer
3 days
Tweet card summary image
youtube.com
0
0
0
@amurcrypto
Ameer Basheer
3 days
Bayani dan gane da GWEI akan Network ɗin Ethereum!. Nayi bayani akan duk wani abu daya kamata ka sani dan gane da tsarin da Ethereum suke bi wajan lissafa GAS FEE akan network ɗin!. Idan ka ƙaru ka daure kayi sharing domin wasu su amfana!. Part-2. Watch the complete vid on my
3
2
12