BitkovaHub Profile Banner
BitKova Academy Profile
BitKova Academy

@BitkovaHub

Followers
13K
Following
1K
Media
402
Statuses
1K

Empowering learners through our comprehensive crypto education platform. Join us online at https://t.co/6D4VsNWS4v or visit our Kano/Kaduna/Bauchi/Yola Offices.

Gombe, Nigeria
Joined April 2021
Don't wanna be here? Send us removal request.
@BitkovaHub
BitKova Academy
5 days
Breaking News 🔥 Muhimmin abubuwa da yakamata ku sani akan Bitkova Academy ✅ Ana ci gaba da rajistar Ajin 2025D. ✅ Za a fara karatun Ajin 2025D ranar Asabar, 12 ga Oktoba, 2025. ✅ Jiya mun kammala revision na Ajin 2025C. ✅ Ranar Lahadi za mu ci gaba da Ajin Web3 Jobs. ✅
1
1
24
@BitkovaHub
BitKova Academy
11 hours
RANAR MATA NA DUNIYA - MATAN AREWA A TECH! Cikin dalilan kafa makarantar Bitkova Academy, shine mu ga matanmu na Arewa suna shiga harkar tech da sauran sabbin fasahohi. Muna farin cikin sanar da Bitkova Women Crypto Trading Scholarship 🎓 ✅ Akwai gurbin tallafi guda 10 kacal
7
10
43
@BitkovaHub
BitKova Academy
15 hours
Jadawalin Ajin 2025D - (October/November) A wannan sati mun sami nasarar fara karatun ajin 2025D - ajin Cryptocurency ✅ Online ✅ Adamawa ✅ Borno ✅ Gombe ✅ Jigawa ✅ Kano ✅ Zaria Next week Saturday, 18th October, 2025, zuwa yanzu waɗan nan jihohi sun zama ready. ✅
2
3
33
@BitkovaHub
BitKova Academy
2 days
Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un. Mun rasa ƴar’uwa, kuma Malama a makarantar Bitkova Academy Bilkisu Ahmad . Ɗalibace mai hazaqa wacce ƙoƙarinta ya ɗagata zuwa matsayin Malama a Bitkova Academy Kaduna, cikin watanni uku (3) kacal. Duk inda ka ga Bilkisu, sai ka ga Ismail Ibn
181
24
409
@BitkovaHub
BitKova Academy
5 days
ANNOUNCEMENT akan ajin 2025D Ajujuwan da zamu fara wannan sati - 11th October, 2025. ✅ Ajin Online - Telegram ✅ Adamawa - Muhammad Sagir Muhammad ✅ Borno - Muhammad Auwal Boroma Junior ✅ Jigawa - Saifullahi Adam ✅ Gombe - Mahmoud Muh'd Sardauna ✅ Kano - Ameer
5
3
36
@BitkovaHub
BitKova Academy
5 days
To wannan shi ne Allah yasa mu dace Ameen. - Eligible - Claim - Cex (a tura Coin zuwa exchange) - P2P (A chanza USDT zuwa NAIRA) - A sayi Garri (A kara guziri) Wannan ya kara jaddada abinda muke magana akai a kullum a Bitkova Academy na cewar kaci tuwo first. Sai ka koshi
2
2
21
@BitkovaHub
BitKova Academy
10 days
Trading matakai ne guda uku (3). 1. Matakin farko shi ne sanin technical Analysis. 2. Mataki na biyu tattalin jari - risk management. 3. Psychology - sanin wanene kai a cikin kasuwa. #onlineearning #Bitkovacademy #tradingtips #tradingeducation
13
22
169
@BitkovaHub
BitKova Academy
13 days
Honesty is Priceless: A Nigerian Leader Who Led by Example 🇳🇬 In recent days, something truly extraordinary happened that I believe deserves to be shared with the world. Co-founder and CEO at SCTV Africa, @SunusiMinjibir, opened his @BitunixOfficial account and unexpectedly
9
13
206
@Mehusadeeq
Sadeeq Yusuf Gwagwarwa
14 days
This morning, something wild happened my co-founder and our CEO at SCTV Africa, @SunusiMinjibir, opened his @BitunixOfficial account to find over $135k (200M+ Naira) sitting there, instantly withdrawable. After confirming with the Bitunix DB and their team, it turned out to be
25
77
769
@BitkovaHub
BitKova Academy
16 days
Me ake nufi da "Touching the Grass" a yaren Crypto Twitter (CT) da Web3 Jobs?
4
0
29
@BitkovaHub
BitKova Academy
17 days
Mu Wasa Ƙwaƙwalwa 1. Mene ne Artificial Intelligence (AI)? 2. Wane irin AI kuke ganin yafi bayar da bayanai masu inganci? 3. Wane aiki kuka fi yawan amfani da AI wajen yi?
6
1
34
@BitkovaHub
BitKova Academy
18 days
Ana Cigaba da registration na ajin 2025D (October - November) - ajin Cryptocurency - ONLINE da OFFLINE (PHYSICAL) - har da KANO 🥹 Akwai traders ƴan baiwa da basu da ilimi, shawara ku tafi Bitkova Academy ajin 2025D. Akwai traders da suke maida kuɗi kasuwa bayan sun ci riba,
1
2
32
@BitkovaHub
BitKova Academy
19 days
We are Live now 👇 https://t.co/93tLLbrSDi
@Msageer_
Msageer
21 days
The @bch_nigeria (BCH) will host a special workshop on the upcoming Hackathon they are set to launch soon. The Hackathon is an opportunity for Web2 developers to transition into Web3. It is also a chance for Web3 developers to build products and stand a chance to win between
0
0
11
@BitkovaHub
BitKova Academy
20 days
Ana Cigaba da registration na ajin 2025D (October - November) - ajin Cryptocurency - ONLINE da OFFLINE (PHYSICAL) - har da KANO 🥹 Akwai traders ƴan baiwa da basu da ilimi, shawara ku tafi Bitkova Academy ajin 2025D. Akwai traders da suke maida kuɗi kasuwa bayan sun ci riba,
1
0
0
@BitkovaHub
BitKova Academy
20 days
Zamu fara karatun Ajin 2025D a ranar Asabar 11th October,2025. Domin neman ƙarin bayani 👇
3
3
32
@Msageer_
Msageer
21 days
The @bch_nigeria (BCH) will host a special workshop on the upcoming Hackathon they are set to launch soon. The Hackathon is an opportunity for Web2 developers to transition into Web3. It is also a chance for Web3 developers to build products and stand a chance to win between
4
3
17
@BitkovaHub
BitKova Academy
21 days
Bitcoin Cash Nigeria (BCH) zata gudanar da bita na musamman akan Hackathon da zasu gabatar nan bada jimawa ba. Hackathon dama ne ga Web2 developers su tsallako zuwa web3. Sannan dama ne ga Web3 developers su gina products da zasu uya cin $5,000 zuwa $20,000. Wannan bitar zai
2
5
23