
Sei Hausa ($/acc)
@SeiHausa
Followers
110
Following
444
Media
12
Statuses
45
Hausa-Speaking Gateway to @SeiNetwork || Onboard, Learn, and grow with us. Discord: https://t.co/IWOQV3U7E4 X: https://t.co/1lLDbsuKve
Global
Joined July 2025
Muna Matukar murnar dawowar ayyukan @SeiHausa kan @SeiNetwork Bayan suspendin account namu, mun samu lamurra sun daidaita. Da fatan y'an uwa za su sake following & kunna notification. X space MON 8:30PM WAT Discord call TUE 8:30PM https://t.co/sMIK0JDf2T
https://t.co/RzW0SHO6wx
6
6
33
Sei Weekly Update Shirin mu na @SeiNetwork weekly upadate zai ci gaba kamar yadda muka saba, duk ranar litinin 8:30 na yamma. A wannan ma za mu fara ji daga ɗan uwa Injiniya Aliyu, akan wasu muhimman batutuwan web3, daga bisani kuma mu zarce weekly update. Sai Kun Zo!
5
10
19
🔴 @debridge ta fitar da yaddaza a seta ta kan Sei 🔴 @OSP_TD third-person shooter ya shiga Epic Game Store 🔴 @newfestivaltown ya sanar da zuwansa Epic Game Store 🔴 @ProAboveMe ya shiga @TaipeiWeek don tattaunawa kan AI da gaming a Sei ⚡ Kasuwanci yafi sauri kan Sei ($/acc)
0
0
8
🔴 @RubiconStaking ya sanar da Native Liquid Staking Protocol akan Sei 🔴 DEX volumes sun ƙaru da 724% cikin shekara guda 🔴 @APRO_Oracle ya ƙaddamar da AI Oracle tare da bayanan farashi kai tsaye. 🔴 @splashing_xyz ya kai $21M LST TVL
1
0
6
Sei A Makon da Ya Gabata! Fasahohin da suka fito wannan makon: apps masu tashe, block explorer ta zamani, DeFi mai ƙarfi, da wasanni (Games) masu banƙaye. 🔴 Seiscan ta @etherscan ta fara a aiki kan Sei 🔴 @OverHerdXYZ ya kai 250K MAU, ɗaya daga cikin manyan consumer apps. 🧵
Breakout consumer apps, the gold standard of block explorers, robust DeFi tooling, and Epic-ready games. Sei is becoming the frictionless base layer where onchain capital markets converge - and this week brought momentum across every corner of the ecosystem. Here’s what you
7
5
12
Shahararriyar manhajar tattaro da tace bayanan blockchain ta @etherscan yanzu na aiki ka @SeiNetwork da sunan #Seiscan!
Seiscan by @etherscan is live. The gold standard for explorers comes to the fastest EVM chain - delivering advanced analytics, battle-tested APIs, and a best-in-class EVM experience. EVM Moves Faster on Sei. ($/acc)
2
2
12
Wannan ya sa Sei ya zama daba da tafi dacewa ga institutions da ke neman yin ciniki a cikin yanayi bin doka, mai inganci kuma mai sauƙin amfani. Kasuwanci Yafi Sauri akan Sei!
0
1
5
GM Al'ummar mu ta @SeiNetwork Hello @SECGov @CFTC @Nasdaq @NYSE @CBOE Ginin da aja yi wa Sei (wanda ke daukan CLOB, ƙarfin sarrafa mu’amaloli da yawa a lokaci guda, da rage MEV) yayi daidai kai tsaye da manufar SEC/CFTC na gaskiya da adalci a gudanar da ciniki.
SEC-CFTC: US exchanges like NYSE, Nasdaq, and CBOE can list spot crypto assets - with margin and leverage. Sei’s high-throughput architecture aligns with SEC/CFTC priorities of transparency & fair execution, positioning Sei as a natural home for compliant institutional trading.
1
0
8
Mayar da Kadarori zuwa blockchain zai taimaka matuka wajen samun yin kasuwanci 24/7, wani lokacin za ka so yin cinikayya, sai dai kash, an kulle kasuwa. A kan @SeiNetwork had-hadar kadarori na kammaluwa cikin 400ms, 24/7, ba nawa, ba tangarda!
Traditional assets are slow, siloed, and confined to market hours. Tokenized assets trade 24/7, settle in 400ms, and are DeFi-ready. The $30B tokenization market is just the start - and it’s accelerating on the fastest EVM chain. Markets Move Faster on Sei. ($/acc)
5
2
14
🔴 @OKCoinJapan da @Sei_FND sun shirya taron haɗin gwiwa a Tokyo Tower yayin @WebX_Asia, yayin da sha’awar kasuwar Japan ga Sei ke ƙaruwa. Kasuwanci Ya Fi Sauri Akan Sei! @SeiNetwork @SeiHausa
2
0
6
🔴 @YeiFinance: Roadmap ɗin su ya sanya Sei a matsayin core settlement layer 🔴 @gaib_ai: RWAiFi vault ya kai $15M TVL 🔴 @dragonswap_dex: Wani babban integration 🔴 @LorenzoProtocol: enzoBTC vault ya fara kan Sei 🔴 @MonacoOnSei: Spot trading terminal mai saurin gaske live
1
0
6
Wani babban mako ga Sei !!! 🔴 ETF filing: @21shares_us ta gabatar da S-1 don SEI ETF 🔴 US GDP onchain: @CommerceGov + @PythNetwork, yanzu a kan Sei 🔴 @sedaprotocol: Feeds fiye da 11M sun fara kan Sei 🔴 500% growth: Adireshin masu aiki cikin watanni 6
Another landmark ETF filing, U.S. Commerce GDP data coming onchain, and 500% growth in network activity. Sei’s emergence as core digital asset infrastructure - for institutions, capital markets, and beyond - is accelerating. Here are this week’s highlights 👇 🔴 @21shares_us
3
2
15
Har ko da yaushe harkar mu'amalar kudi tafi cancanta akan blockchain. Blockchain da yafi cancanta kuwa shine @SeiNetwork1
Stablecoins are doing things traditional money can’t. Global. Instant. Programmable. That’s why stablecoins like @USDC on Sei are becoming the default for global payments. Payments Move Faster on Sei. ($/acc)
0
1
9
Daga Wanann taro, za mu kara fahimtar yadda Sei zai/ke magance matsalar ƙarancin amfani da rashin kayan aiki ga masana'antu, kai har ma da amfanin yau da kullum. Julian Tan daga Sei Foundation yayi jawabi. Kasuwanci Yafi Sauri Akan @SeiNetwork
At @WebX_Asia, Julian Tan of the Sei Foundation highlighted two critical gaps holding adoption back: • Real accessibility for everyday users • Robust infrastructure for institutions SDF champions Sei as the foundational settlement layer to bridge both, combining U.S.-anchored
4
2
16
Wannan muhawara ce tsakanin Sei x Solana. Akwai muhammanci msosai, sai a saurara! Kasuwanci Yafi Sauri Akan @SeiNetwork
1
1
12
Cikin watanni 6 kacal, yawan addresses masu aiki a ma'aunin sati sun karu da linki dari biyar (500%). Wannan na kara nuna yadda sei ke jan hankalin duniyar crypto. Sauri, sauki da rahusar mu'amala, na cikin abubuwan da ke kara jawo al'umma akan sa. Kasuwanci ya fi sauri akan Sei
Sei weekly active addresses have grown 500% in just 6 months. A breakout signal for the ecosystem - reflecting Sei’s rise as core infrastructure for digital asset markets. Sei is becoming a preferred settlement layer for financial use cases. Markets Move Faster on Sei. ($/acc)
2
1
13
Ko kun san @21shares_us sun tura bukatar Sei ETF? Wannan babban labari ne, domin @SeiNetwork zai shiga cikin sahun mayyan blockchains da suka samu irin wannan karbuwa wajen manyan y'an kasuwa da masana'antu. Cinikayya ta fi sauri akan Sei!
6
3
16