MAI TAGIYA MICRO STRATEGY Profile
MAI TAGIYA MICRO STRATEGY

@SALISU_AUWAL99

Followers
9K
Following
23K
Media
93
Statuses
977

crypto fundamental analys ❤️ web3 ❤️ airdrop hunter ❤️ crypto trader 🔥

Lagos, Nigeria
Joined May 2020
Don't wanna be here? Send us removal request.
@SALISU_AUWAL99
MAI TAGIYA MICRO STRATEGY
6 days
Aboki no sabi English, Aboki no sabi English. But Las Las na Aboki girls wins world English competition.
Tweet media one
543
1K
10K
@SALISU_AUWAL99
MAI TAGIYA MICRO STRATEGY
7 hours
Blockchain wata fasaha ce da ake amfani da ita wajen adana bayanai cikin tsari mai tsabta da kariya. A saukake, blockchain kundi ne na bayanai da ke da alaƙa da juna cikin tsarin da ba za a iya canzawa ko gogewa ba ba tare da izini ko bin tsari ba. Ga wasu mahimman bayanai game
Tweet media one
11
17
138
@grok
Grok
2 days
Generate videos in just a few seconds. Try Grok Imagine, free for a limited time.
670
3K
9K
@SALISU_AUWAL99
MAI TAGIYA MICRO STRATEGY
2 days
Bambanci Tsakanin trading plan and trading system . 1. TRADING PLAN. Kamar wani kundine wanda yake tattare da dukkan bayanai na abunda kake bukata domin samun trade mai inganchi. Sune kamar . ✅ Trading goals : shine kamar ribar dakake target , asarar dazaka iya dauka , da kuma
Tweet media one
36
56
433
@SALISU_AUWAL99
MAI TAGIYA MICRO STRATEGY
3 days
Am in massive love with Ethereum
Tweet media one
57
53
2K
@SALISU_AUWAL99
MAI TAGIYA MICRO STRATEGY
4 days
Manipulators suna dumping din Ethereum 😂🤣
Tweet media one
14
5
142
@SALISU_AUWAL99
MAI TAGIYA MICRO STRATEGY
5 days
Allah yakarawa iyayenmu lapiya, yanzu ina zaune babana yakirani yace min salisu na tura maka kudi, ina dubawa sai naga kudi masu nauyi sosai, sai nace mai baba banida bukatar kudi yanxu . Sai yace min kawai yayi niyya ne yabani, nayi godiya sosai kuma nayi farin ciki sosai.
69
20
361
@SALISU_AUWAL99
MAI TAGIYA MICRO STRATEGY
5 days
Munshiga phase 2 Ethereum zaiyi pumping sosai daga nan sai coins masu man yan MCP, daga nan sai munshiga phase 3 alt season 🔥.
4
2
74
@SALISU_AUWAL99
MAI TAGIYA MICRO STRATEGY
5 days
An kar wasu 😂🤣
Tweet media one
14
3
107
@SALISU_AUWAL99
MAI TAGIYA MICRO STRATEGY
6 days
TECHNICAL ANALYSIS CANDLESTICK PATTERNS . - HAMMER X HANGING-MAN. - KAMAR KULLUM YAU ZAMUYI MAGANA AKAN WASU RABE-RABEN CANDLESTICK PATTERNS DA MUKE AMFANI DASU WURIN ANALYSIS MARKET A KASUWAN CRYPTO . - DA KUMA YADDA SUKE AMFANI DA AIKIN SU!. -
Tweet media one
22
35
247
@SALISU_AUWAL99
MAI TAGIYA MICRO STRATEGY
7 days
RT @Abdulhadi021: Zai iya yiwuwa nan gaba kamar shekaru 50 ko 80 masu zuwa ginin Makarantu da Bankuna su bace daga doron 'kasa, wato physic….
0
108
0
@SALISU_AUWAL99
MAI TAGIYA MICRO STRATEGY
8 days
Akwai wani bincike da nayi akan ICP da wahala cikin shekara biyu bai koma ATH dinsa ba.
23
10
134
@SALISU_AUWAL99
MAI TAGIYA MICRO STRATEGY
8 days
Which Coin Would You Advise to a New #Crypto User ? 🤔. 1. $BTC.2. $MANYU.3. $WKC.4. $TROLL.5. $PI.6. $BRETT.7. $DOG.8. $ICE.9. $CORE.10. $KAS.11. $SOL.12. $DOGE. 👇 Any Other 🎯.
38
11
226
@SALISU_AUWAL99
MAI TAGIYA MICRO STRATEGY
8 days
Brilliantly said, Core doesn’t compete against Bitcoin security, it harmonizes with it. By tapping into Bitcoin PoW, Core upgrades its own defense layer without sacrificing scalability, a smart fusion of strength and innovation. This is innovation with respect for the.
6
6
65
@SALISU_AUWAL99
MAI TAGIYA MICRO STRATEGY
8 days
Brilliantly said, Core doesn’t compete against Bitcoin security, it harmonizes with it. By tapping into Bitcoin PoW, Core upgrades its own defense layer without sacrificing scalability, a smart fusion of strength and innovation. This is innovation with respect for the.
4
7
61
@SALISU_AUWAL99
MAI TAGIYA MICRO STRATEGY
9 days
Did you know @dfinity created the ONLY Sovereign and Decentralized CLOUD secured by Cryptography in the world?. No need for firewalls.No need for Anti-Malware .Immune to traditional cyberattacks . That's why building 100% on Internet Computer Protocol $ICP is so powerful because.
5
1
27
@SALISU_AUWAL99
MAI TAGIYA MICRO STRATEGY
9 days
DEFI (DECENTRALISED FINANCE):. Menene DEFI (Decentralised finance):. Ma'anar DEFI yana nufin tsarin hada hadar kuɗaɗe ta Duniya, wadda bata buƙatar yarda ko Amincewar wani mutun!. Misali: .1. TRADING (Buying and selling). 2. Borrowing. 3. Lending. Da sauransu!. Ka ɗauki DEFI a.
19
30
163
@SALISU_AUWAL99
MAI TAGIYA MICRO STRATEGY
9 days
Assalamu alaikum . Salaries goma ga annabi.
52
4
182
@SALISU_AUWAL99
MAI TAGIYA MICRO STRATEGY
9 days
RT @Mahmoudsardauna: Bauchi suka ce sai @BitkovaHub. Imamu Sheka ya ce, "Bitkova tayi impacting sama da matasa Million ɗaya a Arewacin Nije….
0
24
0
@SALISU_AUWAL99
MAI TAGIYA MICRO STRATEGY
9 days
Tare da shen crypto . Mahmoud Muh'd Sardauna . Saboda girmamawa nacire hulata karkuce banda hula 😁
Tweet media one
15
8
220
@SALISU_AUWAL99
MAI TAGIYA MICRO STRATEGY
11 days
MENENE Web 3.0 TECHNOLOGY & CRYPTOCURRENCY?.---------------------------------------------------------------------. Ba mamaki idan aka ce maka nan gaba zaka shiga harkokin BlockChain Technology da CryptoCurrency a yanzu kace a'a, domin baka yarda dashi ba, kuma ba zaka taba yarda.
31
39
181