Ibrahim Abdullahi
2 months
lafiya,ko nema masa taimakon kudi, ko zuwa wani waje tare da shi.Jama'a ku shaida a halin yanzu akwai wadanda suke yin aiki tare da su kuma tare da yardar iyayensu don haka inayi musu fatan Alkhairi kuma zumuncina bai yanke da su ba amma dai batun video na daina babu hannunaciki