
xahrah🌹 (Oga’s wife)
@xuhraAmin01
Followers
2K
Following
7K
Media
165
Statuses
7K
Health personnel 🧑⚕️,fashion designer 👗✂️, Brown skin girl, silent gurl🥴 , old account suspended 😔💔
Nigeria
Joined January 2025
RT @DanKatsina50: Alhamdulillah! Today Allah blessed us with a beautiful baby girl. May she be the coolness of our eyes and grow in iman &….
0
77
0
RT @MalamNazir: Her name is Aisha Abubakar S/Fada. She left her home in Birnin Kebbi, Kebbi State, 30 years ago to stay with her mother in….
0
1K
0
Kuttttt three years muna soyayya Sai kace ina school of nursing 😂😂😂💔. A zamanin nan idan soyayya takai wani lkc ba zancen aure mafi sauqi ki sallami dan mutane yakamata gaban sa 😂🙌.
Yanxu 8naga ya kai 9 months munyi irin wannan mgn da wata yarinya suna soyyaya 3 years babu mgn aure . Sai mamanta ta kira ni taceman dan Allah tawa wacce mgn a kan saurayin ta nace toh . Nakira yarinya mukayi mgn sosai itama wann tunanin naki shine a ranta.
1
0
2
Wannan tamabayan naki baiyi dai dai da kalaman ki na farko ba. Kina nufin kenan mace ita zatayiwa namiji maganr aure kenan . Atunanina duk namijin da yake sonki har cikin zuciyansa ,so shi zai qagu dayaga ya mallakeki ba sai kun cusa hakan a garesa ba.
1
0
5
RT @_twita_Labour: don't skip 🙏. it will cost you zero kobo .repost my business fisabilillah.
0
25
0