No lies oooo, na shiga School road, ungwan rimi jiya, naji anata yabon bello, sai cewa suka Bello jika hanta, Gaskiya na dade banji ana yabon da siyasa da kowa ya yarda ba sai jiya, suna yabon sa suna mai addua, Kai Bello mutumin kirki ne, Allah ya kara daukaka Bello. Ameen.