Nuzla
@creativeluvy
Followers
392
Following
728
Media
10
Statuses
700
Narasa meyasa idan akayi block naku kuke jin haushi.. Sekace wasu yan gidan ku
4
0
6
🤣🤣🤣🤣Ya salam
0
0
0
Akwai gurbatattun aikin dazakay tayi arayuwarka Sai kai taganin rayuwa tana maka dadi kadauka Allah nekesonka Nan kuwa shedan ne ke yaudararka, yakafa maka crown Ai kamar farkon karuwa ne, kaga komai na tafiyar mata dede qarshen ta kuma tayi mutuwar kwando.
1
2
10
Ga dakin wanda zai hada lefen😂😂 Shima taimako yake nema
4
0
0
Good nyt singlesssssssss Kada amanta ayi brush "before and after sleeping
3
1
23
Duk mai wayau ba ya cin Amana! - Prof. Isa Ali Ibrahim Pantami, CON.
1
13
77
In kana son bayan ka yayi albarka, Kar ka aibata dan wani. - Prof. Isa Ali Ibrahim Pantami, CON.
1
19
86
Yana daga cikin Tarbiyya da Wayewar Ilimi idan zaka yi Adawar Siyasa kada ka taɓa Mutumcin mutum Ko Zagi ko faɗar baƙar magana.
1
23
45
Ku girmama iyayen wasu domin inka girmama tamkar naka iyayen ka girmama"
1
9
38