bapphah Profile Banner
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿 Profile
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿

@bapphah

Followers
17K
Following
114K
Media
6K
Statuses
54K

﷽ السلام عليك يا حبيبي. يا نبي الله. يا رسوالله

@Mommy’s Heart ❤️
Joined November 2023
Don't wanna be here? Send us removal request.
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
11 months
Tens of thousands people recite Ya Nabi Salam 'Alayka in Masjid Istiqlal, Indonesia. Muhammadu Rasulullahﷺ ❤ 🥰
94
2K
12K
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
14 minutes
RT @NalhatNabila: Favorite Girl! Daga ina kike Boko, ina Zaki Boko, Me kikeyi Boko, oh ya Allah ka Aurar damu mu huta da Boko🤗 https://t.co….
0
5
0
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
41 minutes
A Nigeria ne kadai zaka kashe Mutum ɗaya, ka zama Mai lefi, ka kashe mutum dubu, ka zama Sarki.
10
7
30
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
3 hours
RT @Boss_Aleeyu: Ɗanjarida: Ya ka ji da ka gina kabarin Buhari?. Shi: Ba abin da na ji. Yo me za ka ji? Ai lokacinsa ne ya yi. Ɗanjarida:….
0
5
0
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
4 hours
Rubuta mana sunan ta cikin masu sha’awar Aure 😂
Tweet media one
@Rukksssst
Habibty💗
5 hours
Qoute this tweet with the last picture in your gallery . Let’s go ✌️
Tweet media one
5
2
14
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
4 hours
Sanarwa ta musamman!. Ga waɗanda ke ganin ba na promoting handle ɗinsu duk da cewa sun dropping comment wuri, ina amfani da abubuwa biyu wajen zaɓi, kuma RETWEET shi ne mafi muhimmanci. Kuna RETWEET idan kuna so a include ku 🙏
Tweet media one
Tweet media two
22
50
90
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
5 hours
Zasu yafe maka 😂 🤣.
@SevenBulala
TANGARAN
6 hours
If not for this death that scared the hell out of my life I wanted contesting for Kano state Governor under PDP.🤣. TANGARAN.
0
0
6
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
5 hours
Wallaahi, iya wannan idan mutum ya tuna kuma yana da imani da tausayi, zai ji tausayin Buhari ya yafe masa. Don sai Allah yayi musu hisabi dasu wallahi.
@abdulyaalaji
Farmer. Abdullahi Abdulhamid
5 hours
@bapphah In Ma mu dake raye Mun yafe , wa’anda aka kashe, wasu Ma Kone su akayi da ransu , wasu kuma yunwa ta kashe su, wasu haryanzu ba asan Inda suke ba. Ko ya za ayi dasu su kuma.
0
2
7
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
5 hours
Let’s grow together, Arewa Twitter style!. Repost and follow these handles .@fateemaMy @Haleemarh_Gumel @Baba_dan_Audu @AbdoulllToro @Softystunner @LuqmanNuhu9 @jiddo_Sadiq duk zasu maka follow back within 24/H . Drop your handles, follow everyone who likes your comment only.
90
50
95
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
6 hours
RT @fatyma_BintMuhd: Godiya Ta Tabbata Ga Ubangijin Daya Sanya Muka Tashin Cikin Koshin Lafia.
0
10
0
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
6 hours
Adadin comment din da kai liking, shine Adadin yawan followers din da zaka samu … keep reposting saboda jama’a su gani don su karo .
10
10
60
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
6 hours
Drop girman kai and Drop your handle. Lokacin tara followers ya zo! 🔥. 📌 Retweet.💬 Drop handle ɗinka a comments.❤️ Like comments na kowa.🔁 follow wanda yayi liking comment dinka kawai and Follow back anyone who follow u, Banda yaudara ❌. Mu girma tare. No ghosting!.
155
70
170
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
6 hours
RT @HaleematourS: 3 duas we should never forget…
Tweet media one
0
7
0
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
6 hours
Malamin da ke tsaye a kan gaskiya, shi ne hasken al’umma! 🕯️🗣️. Allah ya jiqan Sheikh Ja’afar Mahmud Adam.
4
23
57
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
7 hours
Duk wani sauran HOPE da ya rage wa talakan Najeriya sun ƙwace, har na HISABI😭
Tweet media one
5
4
33
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
7 hours
BABY: Me za a dafa? 😍.Cikin jan aji nace: Indomie da kwai 😋. ASHE MAFARKI NAKE… 😪💔.
9
7
45
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
7 hours
Bro to Bro 😎 . Ku Auri Mace Mai Girman Kai. Saboda Baza Ta Buɗe Baki Ta Tambaye ka Kuɗin Cefane Ba.😂🤣.
11
12
66
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
7 hours
Tweet media one
0
7
0
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
7 hours
RT @bapphah: Ina jin daɗi ganin yadda mutane ke celebrating ci gaban da accounts ɗinsu ke samu kullin 🙌
Tweet media one
0
7
0
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
7 hours
Sai ka koma kuma cikin Riyad as-Salihin, Hadith 218 ( daga Sahih Muslim) kaji abinda Annabi yace akan huquq al-ibad . Sannan wannan Hadith akwai sharuda dayawa akai, kuma Allah ne zai biyaka haqqinka ba wai anyafe masa bane kaikuma ba za’abiya ka ba.
1
2
2
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
7 hours
Masu cewa sun yafe suma Allah ya yafe musu, da yawansu kayan mutane ne a hannunsu suke so a yi ragas su ci bulus.
@bilkeesu_saleh
Hon. Bonita❤️
2 days
Duk dan iskan da kukaji ya ce bai yafe ma Baba Buhari ba toh arne ne ko dan Shi’a.
0
1
5