alkalanci
@alkalanci
Followers
24
Following
38
Media
32
Statuses
145
Bin diddigi ikirari da labarai domin bankado na karya dama wadanda akayi su don kawar da hankalin mutane ko sauya musu tunani. (Misinformation, Disinformation)
Nigeria
Joined October 2024
Babu inda kundin tsarin mulkin Najeriya ya ce mutum bazai iya riƙe muƙamin minista ba sai ya zama mamba na jam'iyyar siyasa. #FactCheck
0
0
2
TAMBAYA! Shin musulmai ƴan kasuwa ne kaɗai basa rage farashin kaya lokacin azumi wai Kiristoci na rage farashi lokacin Kirsimeti?
0
1
3
Mene ne hukuncin wanda ya sharara ƙarya ko yayi sharing ƙarya alhalin yana azumi?
0
1
2
Allah ya karɓi ibadu da addu'o'i. Muna fatan mutane zasu guji yaɗa labaran ƙarya. Ramadan Mubarak!
0
0
0
Iƙiraran ƙarya kan shugaban Koriya ta Arewa dangane da Najeriya da ake dawo dasu lokaci zuwa lokaci
0
1
1
Jadawalin zaɓen 2027 dake yaɗuwa a kafafen sada zumunta ba daga hukumar INEC ya fito ba Jami'ar hukumar ta @inecnigeria Zainab Aminu ta bayyanawa Alkalanci yadda hukumar ke fitar da jadawalin zaɓe.
0
1
1
Ziyara zuwa Birtaniya: Me yasa Tinubu ya zama na farko cikin shekaru 37 duk da ziyarar da Yar’adua ya kai?
alkalanci.com
Bayan da labarin ziyarar shugaban Najeriya Bola Tinubu zuwa Birtaniya ta yaɗu gidajen labarai ke bayyana cewa wannan irin ziyara ita ce ta farko da shugaban Najeriya zai kai tun shekarar 1989 wato...
0
1
2
Hoton matashin da ake Iƙirarin EFCC ta cafke kan kudin masallaci karya ne
alkalanci.com
Iƙirari: Wani shafin Facebook mai suna A Fayyace ya wallafa wani labari ɗauke da hoton wani matashi inda yayi iƙirarin cewa hukumar EFCC tayi holen wani matashi bisa samun shin da laifin canza asusun...
0
0
1
Labarin Makiyayi mai bindiga a Kasuwar Dawanau Ƙarya ne
alkalanci.com
A ƙarshe-ƙarshen shekarar 2025 ne dai aka fara samun hare-haren yan fashin daji a wasu yankunan arewacin Kano. Iƙirari:Tun ranar Litinin 2 ga watan Fabrairun 2026, ake ta yaɗa jita-jita a shafukan...
0
1
2
Hoton magajin garin New York Zohran Mamdami cikin file ɗin lalata na Epstein haɗin AI ne
alkalanci.com
Kundin bayanai wato file ɗin lalata na Epstein na cigaba da haddasa maganganu iri-iri tsakanin mutane a faɗin duniya. Iƙirari: Akwai wani shafin Facebook mai suna Alhassan Mai Lafiya daya wallafa...
0
1
2
Hotunan Kwankwaso da Nasiru Yusuf Gawuna da ake yaɗawa tsofaffi ne
alkalanci.com
Tun bayan sauya sheƙar siyasa da Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya yi, ake ta yaɗa wasu hotuna a shafukan sada zumunta na Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso tare da Nasiru Yusuf Gawuna. Iƙirari:...
0
1
2
Ko Benin, Ivory Coast da Faransa nada hannu wajen abinda ya faru a Yamai?
alkalanci.com
Bayan da aka sami harbe-harbe a filin sauka da tashin jiragen sama na Yamai babban birnin ƙasar Nijar, shugaban ƙasar Abdourahamane Tiani ya zargi ƙasashen Faransa, Jamhoriyar Benin da Ivory Coast da...
0
0
1
Ina gaskiyar Iƙirarin mai da waɗanda ake zargi da kisa a Kano zuwa kudancin Najeriya?
alkalanci.com
IƙirariWani bidiyo yana ta yaɗuwa a kafar sada zumunta ta TikTok wanda ke nuna cewa jami’an tsaro sun kwashe waɗanda suka aikata laifi daga Arewa zuwa Kudancin Najeriya. Masu yaɗa labarin suna cewa...
0
1
2
Bidiyon da ake yaɗawa ba na waɗanda sukai kisan Ɗorayi bane https://t.co/Uhjl7V5TwD via @Alkalanci
alkalanci.com
Ƴan Najeriya dai na cigaba da jimami tare da Allah wadai da kisan wasu ƴan gida ɗaya su bakwai a jihar Kano. Iƙirari: Wani shafin Tiktok mai suna kafafocmero ya wallafa wani bidiyo da ƴan sanda ke...
0
1
2
Jami'ar sashen kimiyyar sadarwa ICT ta Uganda Aminah Zawedde ta yi gargaɗin cewa labaran ƙarya da ke haɗawa da AI na baraza ga zaɓen ƙasar
0
1
2
Iƙirarin wani shafin Facebook mai suna Abdullahi Aminu Labbo na cewa duk wanda kuɗin da suka kai shige da fice sama da Naira 800,000 a asusun bankin sa daga ranar ɗaya ga watan Janairun 2026 an cire masa haraji ƙarya ne. CC: @OfficialNRSNG
0
1
2
Gwamna @Kyusufabba bai kori Kwamishinan matasa Mustapha Kwankwaso daga muƙaminsa ba Labarin ya yaɗu matuƙa a shafukan sada zumunta.
alkalanci.com
A ƙarshen watan Disemba ne dadi aka sami labarin cewa gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf zai sauya sheƙa daga NNPC zuwa APC wanda hakan ya sa wasu ke bayyana cewa akwai rashin jituwa tsakanin...
0
1
2
Duk da iƙirarin gwamnatin Katsina, Ameena Dikko Radda nada shafin Instagram tun 2018 https://t.co/Be5JQswNAg
alkalanci.com
Akwai wani hoto daya yaɗu matuƙa game da yar gwamnan jahar Katsina mai suna Amina dikko Radda inda aka nuna tare da wallafa wasu hotuna dake cewa tana neman kujerar Sanata a jahar Katsina kamar...
0
0
2
Abunda ya kamata ku sani dangane da makamin BGM-109 Tomahawk
alkalanci.com
A ranar juma’a ne dai aka wayi gari da labarin yadda Amurka ta kai harin makami mai linzami da akafi sani da missile. Duk da cewa akwai sarƙaƙiya kan inda aka kai harin na cewa guri ɗaya ne ko kuma...
0
1
2