
Abdulson Crypto
@abdulsonCrypto
Followers
532
Following
7K
Media
127
Statuses
1K
Web3 | Graphic designer | DEX & Forex Trader | Content Creator | Blockchain Researcher. Twitter: @abdulson_crypto | Telegram: @abdulson_crypto
Nigeria
Joined September 2023
ROADMAP FOR BE COMING A FOREX TRADER 1) What is FOREX 🔷what Forex mean 🔷How Forex Trading work 2) Apps for Forex Trading 3) Forex Trading players 4) Trading Terms 💠PIPs 💠Leverage 💠Spread 💠Long and Short 💠Lots Sizes 💠SL and TP 👇👇
24
1
27
14
17
25
@Emperor_coinsol My context Entry ✌️ $iMPERIUM is not weak coin it's strongest coin. ✊ @Abdul_crypto01
@abubakarsg_
@AI_Mentee
6
11
15
📿
@flexiblenancy A man is not a man without the strength to lead with honor, the humility to admit his faults, and the courage to do what is right even when no one is watching. And lastly, a man is not a man if he's not following the teachings of Islam and the teachings of prophet Muhammad (SAW).
0
0
0
Yanzu Yanzu🔥 wani Whale mai riƙe da $Bitcoin na $11B ya buɗe Shorts Position na adadin kuɗin da yakai $900m a $BTC da $ETH. hakan yana nuni da yana harsashen farashin Bitcoin da Ethereum zasu cigaba da faɗuwa ƙasa 📉
0
1
1
Yanzu aka Samu wani hamshakin Mai kudin crypto ya mutu acikin motar SA ta labogini Bayan faruwan Deep din da akayi jiya Lol yasha Dip, Alaji musulinci yayi.
0
1
4
A kullum koyo mukeyi, cikin Kwarin guiwa da yadda da kai, dajin cewa zamu iya. Mun Yadda da wahala don mu koya, amma bamu yadda da kaskanci don a bamuba. Keep moving and stay humble.
0
0
3
Gm web3 family Yau farar safiya ne a gareni, one of my mentor oga @Uthmankhan0 yayi follow back ina sai naji wani, motivation ya riskeni kai tsaye, in sha Allah i will continue hustle and struggle, Sir uthmankhan i really appreciated for follow me back thank you so much🙏
17
0
18
In kashiga trading babban makiyin ka kuma masoyin ka shine Emotion inka. In har ka iya control na Emotion to zakayi nasara 98 a cikin 100. In kuma haka iya Control na Emotion in ka zakiyi Asara 98 a cikin 100. Do not Emotional trade bros/Sis
0
0
2
Finally dai littafi ta iso gun dan baiwa, Oga @Mahmoudsardauna and oga @SunusiMinjibir Allah ya biya ku da gidan Aljanna Oga Nasi I. Mahuta, Allah ya jikansa da rahama Allah yasa ya huta.
0
0
1
From Web3 to Web4, from local hustle to global opportunities – Nigeria’s spirit of resilience, innovation, and unity shines brighter every year. 🌍🚀
0
0
1