WikkiTimes Hausa
@WikkiTimesHausa
Followers
1K
Following
270
Media
595
Statuses
4K
No 1 Hausa Online Newspaper
Bauchi, Nigeria
Joined July 2016
Jigawa: Mutane 2 Sun Mutu A Rikicin Manoma Da Makiyaya https://t.co/GmsJ5BmuC9
@wikkitimes
wikkitimes.com
Aƙalla mutane biyu sun mutu, wasu bakwai kuma sun ji rauni bayan tashin hankali tsakanin makiyaya Fulani da mazauna kauyen Dagaceri a karamar hukumar Birniwa, Jihar Jigawa. Lamarin ya faru ne da...
0
0
0
Sojojin Ƙasar Burkina Faso sun Damƙe ma'aikatan ƙungiyoyin jin ƙai bisa laifin leƙen asiri.
0
0
0
Gwamnan babban bankin ƙasa @cenbank Olayemi Cardoso, ya kai ziyarar ban girma ga Sarkin Kano Muhammadu Sunusi II a gidansa da ke Ikoyi a birnin Legas.
0
0
0
Yaushe za a dauna sata da bautar da yaran Arewa? Hukumar daƙile safarar mutane ta ƙasa @naptipnigeria ta yi nasarar kama mutane 2 da kuma 8 da ake shirin yin safarar su a Kano jiya Juma'a.
0
0
0
Zan amince na goyi bayan wanda yayi nasara a zaɓen fidda gwani a ADC idan matashi ne wanda ya ke da farin jini a Najeriya baki ɗaya. ~ Atiku Abubakar.
0
0
0
FG Ta Sasanta Rikicin Kungiyar PENGASSAN Da Matatar Mai Ta Dangote https://t.co/UNTvdIkVPJ
@wikkitimes
0
0
0
FIFA ta kwacewa South Africa maki uku wani mataki da ka iya bawa Super Eagles dama fitowa gasar cin kofin Duniya idan har suka ci ragowar wasanin su
0
0
0
Daga Ƙarshe Firaministan Isra'ila ya nemi Afuwar Ƙasar Qatar kan harin da ya kai mata. Kuna ganin Qatar ta haƙura komai ya wuce?
0
0
0
ATBU Emerges Overall Champion at Northeast NUGA Qualifiers https://t.co/J68nALgqA9
@wikkitimes
wikkitimes.com
0
0
0
Yadda Dan Majalissar Tarayya A Bauchi Ya Kasa Cika Alkawarin Gyara Wutar Lantarkin Mazabarsa https://t.co/IA9htf7fnV
@wikkitimes
wikkitimes.com
Hon. Adamu Hashimu Ranga, dan majalisar da ke wakiltar Ningi/Warji a majalisar tarayya, ya yi alkawarin kawo karshen shekaru uku na duhu a Karamar Hukumar Warji lokacin da ya kaddamar da aikin sake...
0
0
0
Young Man Assaulted, Detained for Allegedly Insulting Misau Emir https://t.co/4bXJyZQO9F
@wikkitimes
wikkitimes.com
A young man in
0
0
1
Yekuwa Jama'a An yi wa @realmadrid wankan Jego da Ƙwallaye 5 rigis a raga a wasansu da Athelentico Madrid yau. 5-2
0
0
1
Adadin Mutanen Da Aka Kashe, Garkuwa Da Su, Da Fasa Shaguna A Garin Gwamnan Bauchi Cikin Wata 4 https://t.co/HUw2gf7oOq
@wikkitimes
wikkitimes.com
Aƙalla mutane 16 sun mutu, wasu da dama an yi garkuwa da su, sannan an fasa shaguna a jerin hare-haren ’yan bindiga da suka addabi Alkaleri, ƙaramar hukumar Gwamnan jihar Bauchi Bala Mohammed, cikin...
0
0
0
Kasashen Sahel Gudu 3, Burkina Faso, Nijar da Mali sun fice daga kotun Duniya ta ICC
0
0
1
Kasashen Sahel Gudu 3, Burkina Faso, Nijar da Mali sun fice daga kotun Duniya ta ICC
0
0
1
Mun fice daga Kotun hukunta manyan laifuka ta duniya - Nijar Da Mali Da Burkina Faso.
0
0
0