Tech Hausa
@TechHausa
Followers
752
Following
121
Media
80
Statuses
308
Kafar watsa labarai kimiya da fasaha cikin harshen Hausa. || Tech media platform that shares technology news and stories in Hausa Language.
Nigeria
Joined September 2019
Airtel da Starlink Sun Haɗa Gwiwa Don Faɗaɗa Yanar Gizo a Afirka https://t.co/nfO90Tn6zQ
techhausa.com
Airtel da Starlink Sun Haɗa Gwiwa Don Faɗaɗa Yanar Gizo a Afirka
0
1
1
An Gudanar da Taron @3MTTNigeria National Impact Summit Don Nuna Tasirin Horas da Matasan Najeriya Fasaha https://t.co/0TkzTDfI3s
0
0
0
Diaryofanotherncook Ta Lashe Lambar Yabo Na “TikTok Content Creator of the Year” – 2025 https://t.co/Xqc6Itd7Ti
techhausa.com
Diaryofanotherncook Ta Lashe Lambar Yabo Na “TikTok Content Creator of the Year” – 2025
0
1
2
Labaran Tech Hausa TikTok Ta Dakatar da Yin LIVE da Dare a Najeriya Hausa Tech News update
0
1
1
TikTok Ta Dakatar da Yin LIVE da Dare a Najeriya https://t.co/CzEdO1FlPH
techhausa.com
TikTok Ta Dakatar da Yin LIVE da Dare a Najeriya
0
0
0
Airtel da @3MTTNigeria Sun Kaddamar da Shirin NextGen Fellowship Don Koyar da Matasan Fasahar Zamani https://t.co/8mw0xZj4nI
techhausa.com
Airtel da 3MTT Sun Kaddamar da Shirin NextGen Fellowship Don Koyar da Matasan Fasahar Zamanin
0
1
1
Manhajar da zai hanaku bude social media har sai kun karanta Alqur'ani Wani matashi @KalyfaMuhd ya ƙirƙiro wata manhaja da za ta taimaka wa mutane su riƙa samun damar karanta Alƙur’ani a kullum, ta hanyar takaita shiga sauran kafafen sada zumunta https://t.co/YZiWvNQocU
techhausa.com
Sabuwar manhaja da ke rufe social media har sai ka karanta Alƙur’ani.
1
15
29
Paystack ta Sallami Ezra Olubi Bayan Zarge-Zargen Cin Zarafi a Wurin Aiki https://t.co/VjhsVKRweA
techhausa.com
Paystack ta Sallami Ezra Olubi Bayan Zarge-Zargen Cin Zarafi a Wurin Aiki
0
1
1
Google Ta Saki Gemini 3, Sabon Model na AI Mai Karfin Gaske. https://t.co/dxt9vqTG4d
techhausa.com
Google Ta Saki Gemini 3, Sabon Model na AI Mai Karfin Gaske
0
1
2
MTN Nigeria Ta Kaddamar da Sabbin Tsare-tsaren Unlimited Broadband da Fasahar 5G https://t.co/GPVGL5kYLT
techhausa.com
MTN Nigeria Ta Kaddamar da Sabbin Tsare-tsaren Unlimited Broadband da Fasahar 5G
0
1
1
Asalin Dalilin Da Ya Haddasa Cikas a Manyan Shafukan Yanar Gizo A Yau https://t.co/xWYzSqkCBt
techhausa.com
Asalin Dalilin Da Ya Haddasa Cikas a Manyan Shafukan Yanar Gizo A Yau
0
1
1
Manhajar X ta samu gagarumin Tsaiko a safiyar yau https://t.co/ccUfpnNqZf
techhausa.com
Manhajar X ta samu gagarumin Tsaiko a safiyar yau
0
0
0
Jihohin Nasarawa da Niger Sun Kaddamar da Shirin NINA TECH Don Horas da Matasa Kan Fasahar Sadarwa https://t.co/VcgGdHc5OA
techhausa.com
Jihohin Nasarawa da Niger Sun Kaddamar da Shirin NINA TECH Don Horas da Matasa Kan Fasahar Sadarwa
0
1
1
Abin da Ya Kamata Ku Sani Game da Kano Startup Weekend 2025. #KSW25 babban taron fasaha ne da @kasitda ta shirya gudanarwa a ranar 13 zuwa 14 ga watan Disamba. #kanostartupweekend #DigitalKano #InnovationEcosystem
#KASTIDA
https://t.co/JZB3ib6x7r
techhausa.com
Abin da Ya Kamata Ku Sani Game da Kano Startup Weekend 2025
0
0
1
A kokarin karfafawa da ƙara kwadaitar da Hausawa su shiga cikin harkokin fasahar zamani, Blue Sapphire Hub tare da tallafin UK in Nigeria sun shirya wani shirin fim na musamman mai suna Fasahar Zamani. https://t.co/t3jxO2WTXC
techhausa.com
An Ƙaddamar da Sabon Shirin Fim Mai Taken Fasahar Zamani
0
2
3
Gwamnatin Najeriya Ta Kaddamar da Sabon Tsarin Dijital na 1Gov ECM https://t.co/caHbUDvmJS
techhausa.com
Gwamnatin Najeriya Ta Kaddamar da Sabon Tsarin Dijital na 1Gov ECM
0
0
0
Kasuwar Crypto Ta Rikice Yayin Da Bitcoin Ya Sake Faduwa Kasa da Dala 96,000 https://t.co/otllVfxVVH
techhausa.com
Kasuwar Crypto Ta Rikice Yayin Da Bitcoin Ya Sake Faduwa Kasa da Dala 96,000
0
1
1
An Kammala Babban Taron Baje Kolin Fasaha na #DigitalNigeria2025 wanda @NITDANigeria ta shirya a Abuja https://t.co/c9YcjtDngO
techhausa.com
An Kammala Babban Taron Baje Kolin Fasaha na Digital Nigeria 2025
0
2
2
Paystack Ta Dakatar da Ezra Olubi Saboda Zargin Cin Zarafi https://t.co/Vinzrl4vhl
techhausa.com
Paystack Ta Dakatar da Ezra Olubi Saboda Zargin Cin Zarafi
0
0
1