Abba Muhammad Mele
@Overraler
Followers
88
Following
129
Media
154
Statuses
276
SmC gUru🧘 | ProFitaBle tRadEr 📊 | wEb3 EnThuSiast😍 | CoNtenT WriTer✍️ |
Joined September 2023
This Morning’s Live Session TYH Zaranda Trading Academy A premium knowledge-driven experience delivered by our distinguished instructor, @Overraler. Where tomorrow’s SMC gurus rise and refine their edge #TYHZarandaTradingAcademy #SmartMoneyConcept #CryptoTrading
0
2
4
New Day New Week New Blessing New Opportunities GM Traders 🏌️
0
0
4
Daga lokacin da ka daina amfani da zuciyar ka wajen yanke hukunci a kasuwa, ka koma bin tsarin ka na trading sau da ƙafa, sannan ka koyi sarrafa kanka yadda ya dace. Congratulations wahalar trading journey ɗinka tazo ƙarshe abin da kawai kake buƙata kawai shine consistency
0
0
5
Ko kuma ka shiga wani trade kayi win, shima dai ka godewa Allah ka cigaba gaba kawai, saboda wannan win guda ɗaya a trading bazai taɓa chanza maka rayuwar ka ba ko ya mayar da kai profitable trader ba. Abba Muhammad Mele ✍️ Saturday 29 November, 2025
0
0
1
Don ka shiga kasuwa ka yi loss na wani trade, ka yi ƙoƙari ka ci gaba saboda wannan loss ɗayan bata isa tayi determining na future ɗinka ba.
1
0
2
Trade guda daya bai isa yayi determining na future ɗinka ba, kuma bai isa ya mayar da kai profitable ba Saboda haka a trading kada ka ɗora zuciyarka a kan sakamakon trade guda ɗaya kawai
1
0
3
Wannan ₦1k ɗin da kake rainawa a trade, itace dai ƴan siyasa suke bawa wasu kuma ayi musu hoto a matsayin tallafi Saboda haka a daina wasa da taking profit no matter how little it's🤞 👇👇👇
0
0
3
My New Trading Strategy don cast💔😔 Village People Why Na😭
1
0
8
Idan ba zaka iya haƙurin jiran A+ set-up ɗinka a kasuwa kafin ka shiga trade ba, daga lokacin da kaje kayi liquidation na account ɗinka kuma zakayi ta haɗuwa da shi wannan A+ set-up ɗin naka da ka kasa hakurin jira a baya sai dai kuma a lokacin baka da kuɗin shiga.
1
1
13
Lokaci mafi haɗari da bai kamata ka sake shiga wani trade ba a wannan lokacin a matsayin ka na trader, shi ne lokacin da kayi wani big win ko wani big lose a market. Saboda a wannan lokacin duk yadda kakai ga matakin displine baka isa ka iya controlling kanka ba
1
0
6
Hanya Mafi Sauki Da Zaka Ci Nasara A Trading Journey Ɗinka: Ka Kalli abin da mafi yawan traders suke aikatawa a trading journey ɗinsu, sai kai kuma ka ɗauke shi ka juya shi kana aikata opposite ɗinsa a naka journey ɗin. #thinkaboutit 🤞
1
0
6
3. SIGNAL ALERT 🚦 Day Trade 📊 Sell / Short 📉 #SOL/USDT Entry: 143.60 [limit order] Stopp Loss: 145.36 Take Profits: 134.80 RRR: 1 : 5 Use 5% Of Your Available Balance And Makes Sure You Apply Good Risk Management Very Important 🧏
0
0
4
2. SIGNAL ALERT 🚦 Day Trade 📊 Buy / Long 📈 #RONIN/USDT Entry: 0.1770 [limit order] Stopp Loss: 0.1727 Take Profits: 0.1945 RRR: 1 : 4 Use 5% Of Your Available Balance Makes Sure You Apply Good Risk Management Very Important 🧏
0
0
8
#SYRUP/USDT 🎉🎉🎉 You can now take partial and moved SL to BE. Gm Everyone 🌄 🌅 Stay tuned for another call📊
0
0
2