Stylish___ ♡ Profile Banner
Stylish___ ♡ Profile
Stylish___ ♡

@HafsatUmarFaruq

Followers
48,596
Following
987
Media
569
Statuses
22,209

Cool girl👸 👉Wid Classy Attitude😎RIP MOM & DAD💔 A medical student who strives to serve humanity by Allah's permission 🩺 I Sell Abaya/Jewellery/Nails/Glasses

Katsina, Nigeria
Joined December 2019
Don't wanna be here? Send us removal request.
Explore trending content on Musk Viewer
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Zan fara hada aure Kowa yae tagging din wanda yake so 👩‍❤️‍👨😍🌚
596
74
1K
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Duk Bahaushen Da Bai Auri mace Yar Katsina Ba Yayi Asara 😒😒
606
95
1K
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Boys from 18 to 22years what are you dating for fisabilillah?💔😆
275
78
1K
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Duk state din Nigeria babu inda yakae katsinawa tarbiyya me kyau😍
655
82
972
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Duk namijin kirki dan katsina ne🥰
568
101
942
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
If Your Boyfriend Sometimes Speaks English With You, Just Know You’re Pretty.😎
132
101
874
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Saurayi daya takk nake soyayyah dashi, sauran duk wasa da hankalin su nake💔🙄
419
46
814
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Amarya Ta Haihu Ranar Auren Ta😊
438
63
793
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Idan kana neman mace me tarbiyyah idan ka wuce Katsina Ina Zakaje?? Nace Ina zakaje😒🥺
491
73
802
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Shedan dan iska neh, haka kawae Sae yasa kaji kanason abokin saurayinka🥺💔😂
262
67
790
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Dan tace maka ita bazawara ce shikenan idan kazo zance sae kaeta miko hannu?🙄🌚 kae ga dan iska koh?😏😏
267
62
777
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Wae nikam wane malami ne yayi wa’azi almajirae suka daena zubar da tuwo?🥺😂
361
67
796
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Twitter for iPhone or Twitter for Android?😻
345
51
766
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Nace sarki wannan yaron ya kamata akae shi almajiranci🌚
131
67
774
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Kana shiga aljannah wahala kare, rayuwa ce babu mutuwa, samartaka babu tsufa, arziki babu talauci, Jin dadi marar iyaka. Allah ka Shigar damu aljannah firdausi.❤️🙏🤲
185
97
752
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
What's your perfume name?? ♥️
379
41
737
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
In kina da saurayi koh miji dan Real Madrid request him money now 😂
141
55
718
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Tanayi Maka Shagwaba koh Yahuza ce😓🙄
139
67
702
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Wlh natsani inji namiji yana yima budurwarshi kalaman Soyayyah da Hausa😒😑 sae narinqa jinsu wani garan gatsau😞
379
62
693
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Buy Her Abaya And Hijab, She’ll Love It, Amman Kai Kullun “I love you”.. Dan Romeon shegiya😥🏃‍♀️
159
86
683
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Idan kina neman saurayi wanda ya iya zafafan kalaman soyayyah to kine mi saurayi dan zaman banza😻😂🙌
237
55
676
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Katsina Madinar ‘yan Nigeria🥰
270
59
671
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Ni napison mace me hips, inji namiji me kama da Sandar fulani🙄🌚
198
52
639
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Dazu danaje asibiti likita ya dubani yace adaina barina ba kudi🥺
200
69
656
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Tun safe nake ta lazimi📿banda ko kobo Ina xuwa islamiya 500 din malam ta fado na take shegiya😂
284
67
638
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Zan fara hada Aure kowa yae tag din wadda yake so👩‍❤️‍👨🥰
351
32
617
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
If you could only wear one color for the rest of your life, what could it be?
406
45
616
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Imagine Nigeria without Katsina State🥺 Where will all the beautiful wife material come from🥵🌚
253
52
603
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Nida tunda yafara cemin baby Nafara rarrafe🥺💔
122
52
603
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Na tsani inji matar Aure na kiran mijin ta da OGA kisani pha gidan Aure ba gareji bane ba☹️😕
135
69
615
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Tsabar Layin da akeyi a gidan lalle (Henna) idan bakada National ID card baxa’ae maka ba🌚🥵
181
29
597
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
You want to marry a beautiful wife and you pass katsina state Toh Ina zaka?📌🥵🤩
411
64
597
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Which state are you? Mine: Ta Dikko Dakin Kara💃
322
38
578
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Dan tsince tsincen da mukayi a dakin mamah🙄🌚 Allah yasa kaffara ne🙏
156
63
582
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Couples meet and hug each other immediately after wedding Fatiha as if it’s their first time doing it Munafukai kawae😒😂
151
68
574
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Indae farin namiji ne koh ba abinci zan zauna🥵🌚
294
31
565
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Kana namiji kana bleaching🌚daga kano kapito ne? Nace daga kano kapito ne🙄
202
49
542
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Twitter for Samsung, say Hi 👋 Twitter for iPhone, say Hello 😍
247
33
530
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Wearing Abaya and holding iPhone doesn't mean you make it in Life, Wallahi idan baki sallah Ubanki Zakici 💔🌚🙌
114
55
524
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Forget social media, what’s your real name?🌚
242
42
511
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Baby I can’t live without you🥺🙄
179
33
491
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Kalma daya takk akan me suna Hafsat🌚
266
28
516
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Farar mace alkyabbar mata, Baqar mace pha? Nace baqar mace pha🙄
278
36
506
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Wanda yake da wakokin bori ko na dambe ya turomin, na daina soyayyah😩💔🥺
182
36
533
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Daxu naji kanata turanci kamar bature amma ynx an tambayeka farillan sallah kayi shiru koh a kaduna kake ne?😂🥺
158
53
498
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Beautiful girl’s name be like….?
242
21
454
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Nace ba….🥵 Saurayinki dan wanka ne koh shima Habu ne? 😂🌚
134
34
484
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Can you miss your final exams for $100million? 🤭
285
26
471
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
How did you save your partner’s contacts?😻
173
25
441
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Ashe saurayina comrade ne🥺😪
169
27
442
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Matar da take bada maganin mallakan miji dazu mijinta ya sake ta😂😂
174
42
456
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
What did you wake up with? 1 Credit Alert 2 Love Message 3 Breakup Message 4 Battery Full 5 None of the Above
403
41
453
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Kana da smartphone amma baka Twitter sannu “ best looser”🙄💔😂
83
40
445
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Mention someone you love with all your heart ❤️
233
30
443
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Ko ki yadda ko karki yarda saurayinki yana da wata budurwar 😞
168
33
459
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Meyasa Ustazae suke da maqo sosae, shekarana ukku dashi Amman koh katin 100 Naira be taba turomin ba🙄🥺🌚
268
30
430
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Bazaka San mata na wahala ba sae idan katashi yin Aure🥺🤧
251
19
452
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
“Kashe in kira ki” 📲 Kai ka kashe mana, Uban barazana😂💔
126
45
442
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Which you don’t have?🥺 1_Father 2_Mother 3_Brother 4_Sister 5_Gf 6_Bf 7_Friend
358
33
438
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Masu yada jita jitar zan auri dandan dangote ba gaskia bane! Baxan auri dan gidan me siyar da siminti ba😏
214
37
425
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
What’s your favorite? 🤩😻 1-Chemistry 2-Biology 3-Physics
302
13
436
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Rashin yin budurwa yana qara lapiyar aljihu🤭
174
45
419
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Wai wait!!! A ina Umar m Shareef yake samo Kalaman soyayyah ne?🤔
162
17
432
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Shi Namiji Mai Kamshi…. Ko baka son shi bazaka tsane shi ba🤧😻
74
41
434
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Da nice buhari dana rushe kano na maidata gidan gona🌚
178
35
425
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Kullun kina agaban mota ana yawo dake sae kace ‘yar road safety 😞🥺
95
48
431
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
What’s your name at home? Mine: Hafsat
246
30
419
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
We will make it in life🥺and also make it to Jannah insha Allah♥️
72
48
425
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Dear future husband red or black henna?
150
16
387
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Idan kinaso ki wahala arayuwa to kibari Dan bahaushe ya gane kina mutuwar son sa🌚🙄🙄
166
38
419
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Ana shegiya a Nigeria Tinubu ba hausa Rarara ba turanci 😂🤑
116
36
408
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Farar Mace Alkyabbar Mata, Baqar macen pha🤧Nace ita baqar macen pha?
185
17
396
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Birni ukku ne a dunia daga makka, madina sae katsina state🤩🙌
213
47
411
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Mazansu bleaching Matansu bleaching Guess the state🌚👇
208
26
396
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Which country has the same name as an animal?🌚
69
18
385
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Can naga wani a masallaci harda su charbi📿😂Kome yake yi dashi? Nace kome yake yi da carbin🌚🙄
117
31
392
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Kina mace baki iya girki ba sannu yahuza🙄nace sannunki yahuza😏
113
31
382
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
Kana Nigeria ace bakataba zuwa katsina ba? Amman abun da mamaki, koh dayakema ae abun rabo ne😌
219
47
390
@HafsatUmarFaruq
Stylish___ ♡
2 years
iPhone users good morning❤️🤩 Android users Ina kwanan ku🥺
153
30
393