Sheikh Dr. Muhammad Sani R/Lemo. He studied Hadith in Madina and obtained his , and PhD respectively. He has written many books most notable. The first Hausa tafsir of its kind, Bugyatul Mustaq, Nabiyurrahma and many more.
1/2.
Tsokacin Malamin mu Sheikh Dr. Muhammad Sani R/Lemo Game da Shari'ar Abduljabbar. Yan uwa su saurara da ido basira..
Allah ya shirye damu tafarki madaidaici, Aameen!
1/3.
Alhamdulillah, Congratulations to our Teacher, Sheikh Dr. Abubakar Sani B/kudu who has been promoted to the rank of Reader in Department of Islamic Studies, Dutse.
May Allah increase him in knowledge & humility.
I read this book today and understood the kind of love Sh.Dr. Sani R/Lemo had for Late Sh. Ja'afar. An emotional book but worth reading. May Allah accept the shahada of the Late Sheikh. Ameen.
Price: 500. Location: Kano.
"Dole ne Namiji ya san dabi'ar sa daban take da Mace, Sanin wannan bambancin yana taimakawa a Zamantakewar Aure"
Kadan daga cikin Tanbihi da Sheikh Dr. Bashir Aliyu Umar yayi a Karatunsa na jiya.
Karkashen Tafsirin Suratul Ruum Aya ta 21.
Wato Da Na Saurari Wannan Jawabin Na Malam, Jiki na Sai da Yayi Sanyi. Kabilanci Tsakanin Musulmai baya cikin koyarwar Addini.
Allah Ya saka wa Sh. Dr. Abubakar Sani B/Kudu HafizahuLlah
Sallar Taraweeh ko Tahajjudi da Yadda Camera take batawa Mutane kyakkyawar Niyyar su.
Malam Ya Ja hankalin Yan uwa Musulmai musamman Malamai da Daliban ilimi.
Sheikh Dr. Muhammad Sani R/Lemo
_*MUKAN TURA MATA SUJE SUYI KARATUN LAFIYA, AMAN IDAN SUN GAMA SUN FARA AIKI SAI MAZAJE MU KI ZUWA NEMAN AUREN SU MIYE MAFITA?*_
_*TARE DA:- DR. JAMEEL MUHAMMAD SADIS*_
Idan naji Alaramma Mal. Sa'idu Yana karanta Suratul Anfal, Suna tuna tafsirin da Marigayi Sh. Ja'afar Mahmud Adam Ya Yi A Shekara ta 2006.
Allah Ya Jiqan Malam, Aameen.
Late Sheikh Ja'afar Mahmud Adam tafsir is available in 3 volumes. 1st vol: 900. 2nd vol: 2500. 3rd vol: 2500. Location: Kano. The tafsir is in Hausa Language. Kindly retweet and Patronize Please.
The first complete tafsir of Quran in Hausa language has been completed by our Sheikh
@DrMSaniR_Lemo
. May Allah accept it from him, may He make it beneficial to Muslims, and may this book open the doors of Jannatul Firdaus to our dear Sheikh. Amin. Copied from:
@_abba_g
Sheikh Abdussalam Baban Gwale narrating to the interviewer on some of the books memorised by Al-hafiz Sheikh Al-qasim Hotoro. He has memorised Musnad Imam Ahmad, Kutubus sittah, Ibn Hajr's Tahzib & Taqrib and Imam Dhahabi's Siyar.
There's the reason why he's called Encyclopedia.
In Shaa Allah We Will Give out Twenty Copies Usulus thalatha and Ten Copies of Zamana Da Rayuwata Sheikh Ja'afar Mahmud Adam for those interested in reading the books.
May Allah accept our acts of worship in this Glorious Month.
"Duk Yaron da Ya Taso cikin karatun Alkur'ani, Iyayen sa suka koyo masa karatun Alkur'ani, suka ɗora shi akan Alkur'ani, Rayuwarsa zata yi Albarka kuma duk abinda ya shiga se ya yi Albarka"
Sheikh Dr. Muhammad Sani R/Lemo.
Alhamdulillah! Every minute spent with Sheikh was priceless. I'll cherish this moment for the rest of my life In Sha Allah. The golden advice he gave us and his quest for knowledge and da'awa is amazing. May Allah grant him longevity and increase him in Iman. Thanks
@faakhruddeen
Karatun addini wajibi ne a matsayin ka na musulmi ba dole se ka zama malami ba. Amma atleast kasan basics na addini. Kar ka yadda ka zama jahili wallahi.
I sell all kinds of Islamic books. One of the most comprehensive books i've come across. Hurry and Grab a copy. Just
#800
. Location: Kano
Tel: 08166895060. Kindly retweet please. Thank you!
"Kana neman auren yarinya so ya rufe maka ido kaje ka siyo maka gwangwajejiyar waya, daga tazo tace bakai take so ba, baka da dama kaje kace ta dawo maka da wayarka".
😂😂😂
Dr. Bashir Aliyu Umar
Chubado da Masoyin sa😁❤️. Nayi matukar farin ciki da ziyarar da na kai wa Malamin mu kuma Uba Sheikh Abubakar B/Kudu Hafizahullah.
Cc:
@faakhruddeen
Thank you so much for the efforts Brother.
احسن الله اليك
Hadisai Masu Tsoratawa Game da Neman ilimi Don Jayayya Da Mutane.
Malam Ya Yi Nasiha Ga Dalibai & Malamai.
Babban Abinda ya kamata mu fahimta shi ne, ana yin ilimi don neman Yardar Allah.
Sheikh Prof. Muhammad Sani R/Lemo.
Alhamdulillah! Malaminmu Sh.Dr.Bashir Aliyu Umar ya rufe tafsirinsa yau. Sheikh Abdulwahab Abdallah ya kawo masa ziyara.
Sannan Mahaifinsa ma yazo. Allah ya qara musu imani da Jinkiri mai amfani. Ameen
Sabon Ginan Masallacin Markaz Imamul Bukhari na Malaminmu Sheikh Dr. Muhammad Sani R/Lemo Hafizahullah. Za'a sanar lokacin da za'a bude shi. Allah ya saka wanda ya dauki nauyin Gina wa. Aameen Ya Hayyu Ya Qayyum!
Books on Tauhid/Aqeedah. Feel free to add yours. The following books are important.
1. Risala
2. Aqeedatud Dahawiyya.
3. Usoolus sunnah
4. Sharhussunnah
5. Sharh Usoolul Ittiqad
6. Al-Ibaanah
7. Hamawiyya
8. Aqeedatul Wasidiyya
9. Kitabu Tauhid By Ibn K & ibnul Abdulwahab
Assalamu Alaikum Brother
There's no doubt that the Prophet Muhammad(SAW) is the best of creation. Peace and Allah's blessings be Upon him, Aameen.
However, I have some observations from the tweet you made here.
Allah( The Most High) Says:
"ذو العرش المجيد"
Contd
Scholars on The Resting Place of Habibullah ﷺ and Al-Arsh
Ibn Qayyim, a student of Ibn Taimiyyah quotes Ibn Aqil in his book Bada-i'ul Fawā-id, 3/1065 as saying: "I was asked, ' which is better between the grave of the Prophet (ﷺ) and the Ka'bah?' I said: 'if you mean just the
"Nasiha Ga Masu Azarɓaɓin Fashin Baki"
Lallai wannan Nasiha ce ga daliban ilimi da Malamai masu saurin magana akan abubuwan da ke Faruwa ba tare da gama fahimtar su ba.
Sheikh Dr. Muhammad Sani R/Lemo HafizahuLlah.
Tsokacin da Malam Yayi Ga Daliban Ilimi da Malamai Akan Sha'anin Siyasa Bayan Kammala Daurar Hadisi a Bauchi Shekarar Bara.
Muna kyautatawa Maluman mu Zato Sannan muna fatan Allah Ya Yafe musu kuskuren su.
My sisters, read this book,The book will help you cleanse your mind of the clutter of illusion and devilish whispers, and show you the way to a sense of tranquility, faith, joy and happiness.
It contains clear and unambiguous verses from the Qur'an, true hadiths, sound ideas
Khalid Ibn Walid , May Allah be pleased with him was weeping on his sick bed because he was unable to lead battle and didn't die on the battle field. Subhannallah! The companions were truly the best of mankind after the Prophets.