Abdulbaki Jari
@Bahaushee
Followers
370K
Following
17K
Media
3K
Statuses
52K
Joined March 2012
Komai ya yi zafi maganinsa Allah. Kada mutum ya taba cire tsammanin cim ma burinsa a rayuwa, madamar yana yin abin da ya kamata!
1
11
74
A rayuwa ba komai ake samu da tsiya da naci ba. Akwai abubuwan da ke bukatar hakuri da lokaci.
4
22
82
With proper rehabilitation and restructuring, the system can educate millions of Nigerians
0
4
17
“Gani ga wane ya ishi wane tsoron Allah”. Muna zama masu koyon darasi daga abubuwan da muke ji da gani
2
16
49
Rayuwa ke nan! Kila yau wani abu na da muhimmanci a wajenka, gobe ba ya da shi. Wani abin da ke da muhimmanci wajenka jiya, kila yau ba ya da shi.
3
18
49
Jumma’a ta gari. Allah Ya ba mu lafiya da zaman lafiya ameen
7
5
132
Kada ka yawaita tambayoyi kan abubuwan da ba su shafe ka ba kuma ba za su yi maka amfani ba
1
8
27
AI has already took over. In few years to come, except if a tech is developed, it will not only be difficult, but impossible to differentiate between real video & AI. Yeah! It’s that crazy. It’s improving so fast that cameras won’t be need at all by 2035, not even on phone! 🤧😅
0
1
16
Just keep working hard no matter what. There’s no ultimate goal—no huge account balance, becoming a professor or king, or living to 100.
0
5
10
Duk wanda ya yada alheri a baya, tabbas zai tsince shi a gaba.
0
5
27
Mu rika yawan ambaton alherin juna kuma mu tausaya wa junanmu. Haka yafi alheri gare mu!
1
22
100
Mene ne babban romon dimokuradiyya da ka taba sha a Najeriya?
4
0
14
65 years since independence, what’s the best part of being a Nigerian?
2
1
15
We can all succeed when we work & support each other. The world is truly big!
0
10
26
Last day of Teknofest Istanbul 2025, world’s largest aviation, space and technology festival 🇹🇷
1
3
10
The last day of Teknofest Istanbul 2025, technology is the answer! 🇹🇷
3
10
164
Yayin da muke gaisawa da yara daban-daban a wurin baje-kolin fasahohi da ke gudana a birnin Istanbul na Turkiyya
2
6
53