@Saeed__Manager
Sa’eed || Dev || Ngu
5 months
Acire Bakin Ciki a Daina Hassada Idan abokinka ko kawarki ta samu giveaway a daure ana musu congratulations 😂😂🤌
56
34
230

Replies

@bb_khamees
ᗩbuᗩyaan
5 months
@Saeed__Manager Sunce fake alert kakeyi🤌🏻
1
1
2
@Saeed__Manager
Sa’eed || Dev || Ngu
5 months
@bb_khamees Ai ba yau na saba ba😂😂
3
0
4
@_ahmadtk_
$Crypto $Ahmad™
5 months
@Saeed__Manager A fada masu cewa giveaway ba daya bane fa maula. Ita giveaway ci da karfi sunanta ita kuma maula…😂
2
0
1
@Saeed__Manager
Sa’eed || Dev || Ngu
5 months
@AbuNur_ 😂😂😂
0
0
0
@7tingxx
Mamman_™
5 months
@Saeed__Manager Naso yan is COMING suzo suchi giveaway sa rage radadin zafib😀
0
0
0
@Hafcieeyy
🦋صَالِحَة
5 months
0
0
1
@kafeel_maje1
Kafeel
5 months
@Saeed__Manager @Musab_y_agric Abarmu mu zauna lafiya kawai tunda dai bamu samu ba. 🙂😂
0
0
1
@Deezatour
Anty kubrah🍉
5 months
@Saeed__Manager Why zamuyi congratulations bayan bamu samu bah
1
0
0
@Ayshaa_ayshaa1
Female Scholar 😎
5 months
@Saeed__Manager Yasin bazamuyi ba
0
0
0
@Iam_abbasarki
Dalhat Abba Sarki
5 months
@Saeed__Manager Wannan gaskiya ne idan kayi hakuri watarana kaima zaka samu harma kayi giveaway
0
0
0
@mm_taheer
MM Tahir
5 months
@Saeed__Manager Wannan gaskiya ne Allah yasa musu albarka
0
0
0
@thefeelingpost_
feelings▫️
5 months
@Saeed__Manager Wannan haka yake
0
0
0
@Yanmace2
fatima Muhammad
5 months
0
0
0
@serleem_
saleem
5 months
@Saeed__Manager Su ba kudi ba sai hassada tsiya Allah ya ware wasu ya hore musu suna bawa alumma kuma kazo kana musu hassada malam bahaushe mai abu haushi
0
0
0
@khaleepha645
Crypto Cyber 🗝
5 months
@Saeed__Manager Wannan gaskiya ne
0
0
0
@drabberh
Jikan_Tukur🧔
5 months
@Saeed__Manager Oga har ynx nawa alert bai shigo bah 😭
0
0
0
@jiddartuh
jiddartuh_adam
5 months
0
0
0
@jiddartuh
jiddartuh_adam
5 months
@Saeed__Manager I only have my self here 🥺😂🤣
0
0
0
@biso_safiyya
Biso umm mashkur ♥️
5 months
@Saeed__Manager Cin hanci suka baka Ni dai
0
0
0