@MaheedMuazu
Mahid Muazu Abubakar
2 years
He couldn't hide is love for the one and only Nigeria we have. Happy Independence Dan Borno Mai lemu Allah kaini Abuja na Kara maka jari.
Tweet media one
54
140
1K

Replies

@Social_Ustaxx
►Social UstaxV6.9
2 years
1
0
2
@MaheedMuazu
Mahid Muazu Abubakar
2 years
@Social_Ustaxx You will continue to grow God willing
1
1
4
@oga_ATM
Aminu Tanimu
2 years
@MaheedMuazu Lalle yana ruwa
2
0
2
@MaheedMuazu
Mahid Muazu Abubakar
2 years
@Taneymu Fata Nagari lamiri, Allah yasa wataran yayanka suyi alfahari da kasan daka haifesu
1
1
7
@Aboki__Web3
Aboki🕸³
2 years
@MaheedMuazu Ba sai kazo ba Oga Sir. 😅 kullun sai na wuce shi in zan tafi gida. This is right opposite the exit gate of Garki International Market. Zaka iya wakiltani
1
0
4
@MaheedMuazu
Mahid Muazu Abubakar
2 years
@Aboki__NG Dauko hotonshi na yau
1
0
1
@DAN___ALI
The Poor Guy 👦
2 years
@MaheedMuazu Se ya kai ka Abuja zaka ƙara mai jali, a haka mah ka bashi abun da kake da shi ko kaɗan ba se me yawa bah
1
0
2
@MaheedMuazu
Mahid Muazu Abubakar
2 years
@DAN___ALI Inna samu Wanda ya sanshi Zan tura basai naje ba
1
0
1
@Maoudho_0
Maoudho
2 years
@MaheedMuazu Fatan ka ya kare a seda lemo har kaje abuja shi kuma yana sai da lemo?
1
0
1
@MaheedMuazu
Mahid Muazu Abubakar
2 years
@Barkindo02 Dadin abun Bai Raina sana'an ba, kuma Alhamdulillah na tallafa da abunda Zan iya.
0
0
0
@yusufwkura
INTIHANI
2 years
@MaheedMuazu Oga ai ba sai kaje ba zaka kara masa jari, ya turo account number kawai
1
0
1
@MaheedMuazu
Mahid Muazu Abubakar
2 years
@yusufwkura Locate him for me
2
0
1
@Ibraheembilly
Billy presdo
2 years
@MaheedMuazu Oga send him fund through act number now, fast and easy
1
0
2
@MaheedMuazu
Mahid Muazu Abubakar
2 years
@Ibraheembilly We are working something out the little I have will be delivered by my friend tomorrow God willing
1
0
5
@Haleemarh_Gumel
HMG🦋💪🏻 XPLUS
2 years
@MaheedMuazu Allahumma ameen
0
0
2
@Hammafarukh
Efkay
2 years
@MaheedMuazu Dan borno yakamata ya tsaftace wajen sana'arsa.
1
0
1
@Abdoull__MH
Abdul-Ahad Muaz 🏗️🛣️
2 years
@MaheedMuazu Ameen ai insha Allah tunda kayi niyya wannan alkhairi toh da yardan Allah lokaci yananan tafe
1
1
2
@bashir_adam123
Bashir Adam Hassan
2 years
0
0
2
@bashir_adam123
Bashir Adam Hassan
2 years
@MaheedMuazu Ama fa Ranka ya dade daga nan ma sako zai iya isa
0
0
2